sababun labare
Labarun da ba tsammani
Labarai wanda akafi karantawa
Girmama Ayatullah Adil Alwai a Dubai Nasabar sayyid Adil AL-alawi Litatafan da aka buga Kafar watsa labarai ta Hauza a Qum ta gana da shugaban Mu,assasatul Irshad wattablig Sakon ta,aziyya Mu,assatul Irshad wattablig ta sami halarta taran duniya da akayi a garin Qum akan ta,addanci Ta,aziyya ga musulmin duniya
sababun labare
- دیدار » Girmama Ayatullah Adil Alwai a Dubai
- خبر (متفرقه) » Nasabar sayyid Adil AL-alawi
- خبر (متفرقه) » Litatafan da aka buga
- خبر (متفرقه) » Kafar watsa labarai ta Hauza a Qum ta gana da shugaban Mu,assasatul Irshad wattablig
- مناسبت » Sakon ta,aziyya
- خبر (متفرقه) » Mu,assatul Irshad wattablig ta sami halarta taran duniya da akayi a garin Qum akan ta,addanci
- مناسبت » Ta,aziyya ga musulmin duniya
Labarun da ba tsammani
- دیدار » Girmama Ayatullah Adil Alwai a Dubai
- خبر (متفرقه) » Kafar watsa labarai ta Hauza a Qum ta gana da shugaban Mu,assasatul Irshad wattablig
- خبر (متفرقه) » Nasabar sayyid Adil AL-alawi
- مناسبت » Sakon ta,aziyya
- خبر (متفرقه) » Litatafan da aka buga
- مناسبت » Ta,aziyya ga musulmin duniya
- خبر (متفرقه) » Mu,assatul Irshad wattablig ta sami halarta taran duniya da akayi a garin Qum akan ta,addanci
Labarai wanda akafi karantawa
- خبر (متفرقه) » Litatafan da aka buga
- خبر (متفرقه) » Nasabar sayyid Adil AL-alawi
- خبر (متفرقه) » Kafar watsa labarai ta Hauza a Qum ta gana da shugaban Mu,assasatul Irshad wattablig
- خبر (متفرقه) » Mu,assatul Irshad wattablig ta sami halarta taran duniya da akayi a garin Qum akan ta,addanci
- مناسبت » Sakon ta,aziyya
- مناسبت » Ta,aziyya ga musulmin duniya
- دیدار » Girmama Ayatullah Adil Alwai a Dubai
Dasuna ALLAH mai rahama mai jin kai
Alaka da dawonlod na wasu daga cikin litatafan Ayatulah Saiyid Adil Alawi
Litatafan da aka buga
Tun lokacin da ina yaro kafin na balaga mahaifina ya kasance mutuman da ya bani tarbiya a rayuwata kuma yasa mini ra,ayin rubuce-rubuce ya kuma karfafeni a kan haka a wancin lokacin ba gane mai yake nufi dahakan ba sai dai shi ya kasance yana so ya bani tarbiya mai kyau dumi yazamo ina mai bada gudunmawa a rubuce-rubuce ton daga lokacin dana rubuta wana abu kadan daggane da hajji a watan aikin hajji sai mahaifina ya buga sai ya rabawa mutane kyauta to tundaga wanna lokacin ne na fara rubuce-rubuce akan abubuwa daban-daban zan iya tunawa sandana rubuta wasu shafuka akan wasu abubuwa da suka shafi matasa kamar yadda na rubuta wana abu akan abun da ya shafi juyin da Imam Husain yayi [A S] dakuma tasirinta a cikin al,uma a lokuta daban-daban.wanna abubuwan dana rubuta na barsu a Iraqi yayin da Sadam yatirsasamu yin hijiora harzuwa yanzu ba san inda suke ba ,sai dai na tatara al-amarina gabaki daya zuwa ga ALLAH domin shi ne mafificin mai taimako.
Yayin dana cigaba da karatuna cikin taimakon ALLAH da mazan sa da iyalan gidan sa {A S} a hauza ta na kasance ina rubuta makaloli akan abubawan dasuka shafi addini,ina kuma karan tasu ga al-uma a wajan taruka daban-daban kuma harzuwa yanzu dinnan ina rubuce-rubuce haryayin da nakai shekara ashirin da wana abu sai na rubuta karatukan malamimmu al-ustaz Ayatullah al-uzma shek Muhamd Al-fadil [H} wato akan nema da irada da jabbur wato tilasci da ikitiyar wato zabi wanda na rubuta shi a juzi,I biyu littafi na daya da na biyu{…….} sai mahaifi na Allah ya rahamce shi yace ina fata na buka maka littafika wanda karubuta {shi ne littafina na farko} amma da sharadin kada sukar mutane tahanaka cigaba da rubuce-rubucanka to sai ya buga min shi a shekara ta 1398 hijiriyya
1-Gaskiya tsakanin Jabar da Tafawid {abunmufi shin ALLAH ya halicci dan adam ne yana mai tilastami shi akan dukan aiyukan shi koma ya bashi yayi abun da yakeso wato shi ALLAH baza,iya sashi ba bakuma hanashi ba}: shi wanna littafin yana magance ita wanna matsalar ne ta mahaggar hankali da falsafa da Qur,ani da sunna dakuma ra,ayin fitatun malamai.
2-sanna a shekara ta 1399 H, aka buga min littafi na mai suna Ihkamudin {hukunce-hukuncan addini na musulinci wanda na rubuta da yaran farisanci wanda nayi magana akan mastaloli na {Furu,uddi}
3-sanna aka buga littafi na uku a shekara ta 1400 HIJIRIYY bayan samun nasarar juyinjuyahalin musulinci a Iran wanda na rubuta shi da sunan {TSokaci daga rayowar jagora} littafin yana yin Magana akan rayuwa Imamu khumaini ALLAH yayi masa rahama.
4-ambuga kuma wana littafi mai suna {Dukkamu mukoma zuwa ga ALLAH} wanda yake Magana akan aiyukan aikin Hajji ambuga shi yakai sau uku.
5-ankuma buga wani littafin mai suna Tauraruwa mai haskawa a rayuwar Sayyid Alawi Allah yayimi shi rahama wanda yake takaitaccan tarihine akan rayuwar mahaifi na Allah yayimishi rahama.
6-ankuma bug littafi {Takrirat} wato karatuka da malaminmu yake yiman wato na babar marhala a Hauza juzi,I na uku a shekara ta 1405 hijiriyya mai suna {Assa,id was sa,ada bainal qudama wall-muta,akirin} wanda yake magana akan ma,anar dacewa dakuma wanene wanda yadace a mahaggar masu hikima da malamai da Qur,ani da sunna.
Kuma ambuga mini wasu daga cikin makaloli na a jaridu dakuma majalloli da wasu litatafai a shekara ta 1398 Hijiriyya.
7-Makalatun akan soyaya na yiraddi akan abun da Sadarul Muta,allihin ya rubuta a littafin shi na Asifar dagga ne da so wanda bana gaskiya ba.
8-ambuga mini makala mai suna {Mumini mudubun mumini ne} a mujalla ta Nurul Islam mujalla ta 11 da 12 ita makalartawa tana Magana akan hadisan manzan Allah da ma,anar sa ankum kara bugawa fiye da karo hamsin a mujalla ta Kwathar karo 2 a shekara ta 1416 hijiriyya.
9-ankuma buga min wata mukala a littafi mai suna Mahagai da yadda suke kanin juyinjuyahali,mukalar datake dauke da suna {Imam da juyinjuyahali} wadda ta magana akan juyinjuyahali daga maganar Imam Allah yayimasa rahama.
10-akwai wata makalar mai suna Rahama da gaskiya wadda take ita makaddimace ta littafi mai suna Ali acikin Qur,ani da Sunna wacce take Magana akan Imamanci Ali {A S}
11-Ankuma buga wata mukalar mai suna Dausayin Husainiyya kasha na farko wadda ta Magana akan Husainiyoyi na yan Kazumiyya a IRAN a sheksra ta 1410 hijriya.
Sanna anbuga mini makaloli dayawa a jarida ta Kihanil Arab
Sannan inada rubuce-rubuce wanda ba,a bugaba bana so na ambacesu nayi imani shi littafi idan ba,abuga shi ba baza,asan yaya yake ba, abubuwan dana rubuta suna dayawa saidai dayawa daga cikin su sumbata ,saidai ina rukon Allah yataimakeni na buga su tayiyu su amfanar da mutane sais u zamo mini guziri a gobe kiyama ina rikon shi dayataimake ni domin shine mafificin mai taimako kuma mafificin wanda za,adogara akan shi kuma madallah da wanna mai taimakon.
Kuma na gray Risala Amaliyya wacca malamummu yarubuta Ayatullahil Uzma Sayyid AL-mar,ashi Annajafi Allah ya rahamshe shi kamar yadda na tara fatawoyin shi a rubuci wanda sukazamo littafi biyu na 1 da na 2 mai suna Minhajul muminin wanda yakunshi ibadat da mu,amala wanda aka buga a shekara ta 1406 sanna narubuta mukaddama ta wasu littafai kamar 1-dukokin Sarfu ,2-kamewar ya mace,3-Tasiri mai wanzuwa daga haifafan da daga mahaifin sa.
11-Anbuga wani littafin na aka,id mai suna Aqidar Muminai a shekara ta 1411 hijiriyya wanda yake Magana akan aqida daga Al-Qura,ni da sunna dakuma hankali.
13-Anbuga wata makala a shekara ta 1410 H wadda take dauke da bayani na abun dayayi saura daga babin Huro da kyakyawa wacce na karamata babi na Huro da kyakyawa wanda mahaifina yarubuta
14- A shekara ta 1411 H anbuga wani littafi mai suna wani bankare daga rayuwar malamummu Ayatullah Al-uzma Assayyid Al-mar,ashi Annajafi Allah yarahamshe shi.
15-A shekara ta 1413 H anbuga wani littafi mai suna Dalilin masu yawan buda ido wanda yake Magana akan fadin kasar Siriya da mulkin Alawiyyawa.
16-Mumbuga wani littafi a shekara ta 1413 mai suna Gurare masu tsarki wanda yake Magana akan mutane masu daukaka a Musulinci wadanda ake zuwa ziyara kaburansu kamar Sayyida Zainaf {A S}.
17-mumbuga wani littafi mai suna Alamomin Tarihi a tafiye-tafiye zuwa yankin Sham a shekara ta 143,H wanda ya kunshe wasu gurare a Siriya da hutona masu kyau.
18-TSarabar masu ziyara shima wani littafine da aka buga a shekara ta 1411, H wanda yake dauke da tarihin Imamu Rida {A S} sanna tarihin Kurasan a lokacin da yawuce dakuma yanzu dakuma wasu addu,u,I da ziyaru.
19-Tuba da masu tuba daga Qur,ani da sunna shima wani littafi ne da mukabuga a sheksra ta 1414,H .
20-Makala mai suna Mtsayin abuta da Allah wacce aka buga a kasha na daya da na biyu a mujalla ta hasken musulinci a shekara ta 1414, H.
21-makala mai suna kutambayi masu zikiri wacce aka buga a kasha na daya da na biyu a mujalla ta hasken musulinci a shekara ta 1414, H.
22-Sira ta nabawiyya wacce an buga ta a mujalla ta Nurul Islam a sheksra ta 11414,H sau biyu ankuma fassarata zuwa ga yaran Turanci.
23-Mukala mai suna Risalatuna wacci aka buga sau hudu a jarida ta Muryar Kazumain a shekara ta 1413,h kuma Ankara bugata tare da kari a mujalla ta sakon Musulinci kasha na uku.
24-Akwai wani littafin da akabuga mai suna Malaman Karin Kazumiya mai tsarki a shekara ta 1414 hijira a jarida ta muryar Kazumain kuma Ankara bugawa a mujallar Sakon musulinci kasha na shabiyu.
25-Ambuga wani littafin a shekara ta 1415 hijiriyya mai suna Samun yakini a cikin shika-shikam musulinci wanda yake Magana a shika-shikan musulinci guda biyar daga Qur,ani da Sunna da hankali.
26- mukala wacca aka buga a mujalar hasken Musulinci kuma amfassarata da yaran turanci bayanna anbugata a mujallar Kwausar kashi na farko a shekara ta 1414 hijiriyya.
27-anbuga wata mukalar mai suna Gidajan Kazumiyya a shekara ta 1413 Hijiri sanna ambuga ta a mujallar Risalatul Islam kashe na goma shabuyu.
28-anbuga wata mukala mai suna Surrun magaji {halifa} da hikimar rayuwa a shekara ta 1415.
29- Akwai wata makala mai suna Haske madaukaki wadda ta gunshe tarihin Imamai tsarkaka a takaici anbuga ta a mujallar Muryar Kazumain wadda aka fassara da yaran Indiya aka buga ta mujallar Masoyan Ahlulbait.
30-Akwai wata mukala mai suna Dausayi mai albarka dagane da makarantar Qum dakuma mihimmacin Karin Qum da makarantun dasuke cikin Karin Qum ambuga ta a mujallar zikir {Ambato} ta kasar Lubbunan a karo na 7-10 a shekara ta 1414 hijiriyya.
31-Makala wacca take Magana akan tarihin Fikihu da littafan da aka rubuta akan fikihu ambuga kashi na farko yayin taran duniya a shekara ta 1414 hijjiriyya wada shine kasha da yagunshi abun daya shafi tarihin Fikihu a mazahabar Ahlulbait A S.
32-Magana mai kyau akan dukoki wata makalace datake baiyana ma,anar dukoki ambugata a shekara ta 1412.
33-akwai wani littafi mai suna Farincikin mumini a ziyarar kasar Siriya wanda yagunshi addu,u,I mumbuga shi a shekara ta 1412 hijiriyya.
34-Dausayin water Ramalan wanna wata makalaci wacca aka bugata a mujallar Nurul Islam a shekara ta 1414 hijiriyya ankuma tarjamata zuwa yaran Turanci.
35-Addu,u,in mumini littafi ne takaitacce daga Mafatuhuljinan wannda aka rubuta da yaran Farisanci a shekara ta 1415.
36-Takiyya a mahaggar shek Ansari da Imamu khamaini wanda taran duniya na tinawa daranar haihuwar sheik Ansari yadauki nauyin bugawa a shekara ta 1415.
37-Wa,azi da nasiha makalace wadda take da yaran Larabci da yaran Indiya mubugata a majalar masoya Ahlulbait.
38-Gudimawar da halayan annabi Muhammad ya bada wajan tabbatar da Musulici wanna makalaci wacca aka buga a yayin taru na duniya na Musulinci karo na 7 a shekara ta 1415 hijiriyya a Karin Tahiran.
39-kibiya a makogaran dan Izala abun nufi Wahabiyawa makalace wacca aka buga a majalla ta Muryar Kazumain a shekara ta 1415 ta hijira.
40-So a cikin tashin da Imamu Husaini yayi wato {yakin dayayi da azzalumai makalaci wadda aka buga a majalla ta Nurul Islam.
41-Sabodami watannin kirga na hijiriyya? Makalaci wacca aka buga a majalla ta zikir wato ta Ambato a shekara ta 1415 hijiriyya.
42-Makala mai suna dulu,ul badarain fi tarjamatul Alamain wacca aka bugata a shekara ta 1415 hijiriyya.
43-Makala mai suna Kaifin kwakwalwa da sirrin dacewa a rayuwa wadda aka buga a majalla ta Zikir wato {Ambato}
44-Son Allah da misalan shi daban-daban itama makalace wadda aka bugata a majalla ta Nurul Islam a bugu na 51zuwa 54 a shekara ta 1415 hijiriyya.
45-makala mai dauke da suna na TSoran Allah a cikin aikin Hajji wadda aka buga a majalla ta Mikat karo na 2 a shekaraa ta 1415 hijiriyya.
46-Makala mai suna Ma,anar zuciyoyi a cikin AL-Qur,ani ambugata a makarantar Hujjatiyya a Qum a shekara ta 1415 hijiriyya .
47-Dausayin ilimin Rijal makalace wadda aka buga a littafin Horo da kyakyawa a shekara ta 1411 hijjiriyya.
48-Takiyya a tsakanin malamai wanna sunan wani littafine wadda aka buga a shekara ta 1415 hijriyya.
49-Akwai makala mai suna yaya zanzama mai dacewa a rayuwa ambugata a majalla zikir wato Ambato ta kasar Lubunan a shekara ta 1415 hijiriyya karo na 20.
50-akwai wani littafi mai suna Aliyu al-murtada shine dugon ba ta bisimilla ambuga shi a shekara ta 1416 hijiriyya.
51-akwai makalar dana rubuta mai suna Fadimatu Azzahara itace daran lailatulkadari ambugata a shekara ta 1416 hijiriyya.
52-Iyalan gidan mazo sune jirgin tsira makalace wacce aka buga a shekara ta 1416 hijiriyya.
53-
54-Dausayin husainiyoyi wanna kashine na biyu na makala wacca aka buga a shekara ta 1416 hijiriyya.
55-
56-watan Ramalan wata ne na kyara zukata wanna wata makalace wacca aka buga a shekara ta 1416 hijiriyya a majallar Kausar.
57-Aqidar Musulinci da abubuwan dasuka kebanceta da AL-QUR,ANI makalace wadda aka buga a majallar Nurul Islam 1417 hijiriyya karo na 64-66.
58-Mawakan Kazumiyya makalace wacca aka buga a majalla ta sautul Kazumain a shekara ta 1417 hijiriyya.
59-Tinani mai kyau akan tsarkin kafurai kokuma rashin tsarkin su wanna bincikene furojakt na bada shahadar dactanci ambugata a shekara ta 1417 hijriyya.
60-Sirri acikin ayatul Wa,atasimu billahi makalace ambuga ta a majallar Kausar karo na 6 a shekara ta 1417 hijiriyya.
61- Daga rayuwata a hannuka ambugata a shekara ta 1417 hijiriyya.
62-Hanyar muminai littafi ne na fatawa wacca tayi daidai da fatawar Ayatullahi Al-mar,ashi Annajafi ALLAH yarahamshe shi ambuga shi a shekara ta 1400 hijiriyya.
Bangaran makaloli na Aqa,id
1-Tasirin sallah a ruwaya |1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
2-IMAMU Husaini a Arshillah \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
3-Mahagga sabuwa daggane da Imam Mahadi dakuma tsawan shekarun sa \1421\. MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
4-Nimfashi mai tsarki a cikin ziyarar Imamu Ridah \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
5-Haske madaukaki \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
6-Iyalan gidam mazo jirgin tsira ne \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
7-
8-kyautar maziyarta \1411\\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
9-
10-Gaskiya tsakanin Jabar wato {tilasci} da {Tafwid} abun nufi Allah ya fauwalawa bayi aikin su suyi duk abun dasuke so ba tare dahanawassa ba umarnin sa MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
11-matsayin girman Imam Ali \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
12-Darasin yakini akan sanin Usuliddin {shikashikan Musulinci} \1414\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
13-Sirrin dayake aboye a cikin Fadimatu Azzahara {A S} \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
14-Zainaf Al-kubura itace ado na Allan mahafuz MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
15-Sirri a cikin Ayatul wa,atasimu….\1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
16-Kibiya a makogaran Bawahabiye \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
17-Takobin da Allah yayi alkawari domin kawo karshan Yahudawa\1418\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
18-
19-Tabbatar da rashin sabo na Zanaf Al-kubura \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
20-Aqidar mumini \1411\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
21-Imamu Ali shine dugon ba ta bissimillah \1421\ \ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
22-Fadimatu Azzahara itace sirrin karamci \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
23--Fadimatu Azzahara itace daran lailatul kadari \1421\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya.
24-Dausayin Hadisis sakalain \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
25-Dausayin Imamu Ali {A S}1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
26-AL-qur,ani mai girma a cikin mizani na sakalain \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
27-tsokaci akan mahaggar Tilasci wato {Jabar} dakum zabi {IKTIYAR} \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
28-Maikasani daggane da wuce gona da iri wato {guluwi} da masu guluwi \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
29-Abun bukata a wajan girmama iyalan gidam manzo {S A} \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
30-Taurari masu taymako \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
31- SHiriya da bata a cikin ma,aunin sakalain \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
32-wanna itace bara,a \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
33-Wanna itace wilaya wato biyayya da mikawiya \1419\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
34-Fadimatu Azzahara itace hasken haske \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
35-Daga sirrin sauratul Husain wato tashi sa dayayi akan zalinci \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
36-Gurin da aka kasha Imamu Husaini {A S} MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
37-Ni,imar turo manzo {S A} \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
38-Edil-gadir faruwar sa darashin faruwar sa \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
40-Mai gani da wanda ake gani daggane da Imamul Mahadi \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya-
39-A cikin ziyaratul Jami,a \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
Bangaran litatafan aqida
40-iklasi a cikin aikin hajji MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
41-kyawawon hali a musulinci MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
42-tarbiyar iyali daga Al-qur,ani da hadisan iyalan gidan manzo MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
43-Aqidatul Islamiyya daga Al-qur,ani MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
44-Kalmar tsoran Allah a Al-qur,ani MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
45-A lamomin abuki da abuta MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
46-Wa’azi da nasiha, MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
47-Takaitaccan littafi ga mai aikin hajji \1426\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
48-mumini madubin mumini ne \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
49-matsayin kasancewa tare da ALLAH kodayaushe\1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
Bangaran hukunce-hukunce,
50-hukunce-hukuncan addini na musulinci \1399\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
Bangaran hukunce-hukunce,
51-Attakiyya a mahaggar malamai \1417\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
52-Tafarkin mumini \1406\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
53-Hukuncin sata \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
Bangaran wayar da kan jama’a
54-Tambaya da amsa a yanar gizu-gizu\1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
55-mai kasani daggane da ilimin yammacin duniya \1423\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya
56-tsokaci daga rayuwar Imamu Kwamaini Allah ya rahamshe shi \1400\ MU,assasatul Islamiyya da wa,azi ta duniya baki daya