Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Tarihi » Akwai wani da yake da’awar cewa shi yana daga zuriyar imam musa bn jafar alkazim (as) sai dai cewa shi ba kabilar larabawa ba ne me nene ra’ayinku kan wannan nasabtawa ta shi
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hadisi da Qur'an » SHIN YA HALASTA A KARBI RIWAYA DAGA WANDA YAKE KAN GURBATACCIYAR MAZHABA
- Hukunce-hukunce » Shin akwai wani banbanci cikin juyawa Alkibla baya ko gaba cikin fili fetal da tsakankanin gine-gine
- Tarihi » Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
- Tarihi » MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA
- Hukunce-hukunce » Amfani da filin gwamnati batare da izini ba
- Hukunce-hukunce » Shin wasan motsa jiki yana cin karo da dabi’un Marja’i
- Hanyar tsarkake zuciya » Mutumin da baya sallah
- Hukunce-hukunce » surorin mustahabbi a nafila
- Hukunce-hukunce » shin zan iya taimama in sallah alhali ina dake da janaba
- Hanyar tsarkake zuciya » Koda yaushe ina cikin kunci
- Hanyar tsarkake zuciya » Azkaru domin haskakar zuciya
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda ya taba Tsaka
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta ga mutum ya cigaba da taklidi da Sayyid Ku'I
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Assalamu Alaikum, afuwan yana halasta a auri Jinjinniya da ake shayarwa, shin zaku iya bamu dalili kan hakan
Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai
A asali aure da ma’anar karanta sigar kulla shi yana halasta sai dai cewa baya halasta a kusanceta sai bayan balagarta wannan shine ra’ayin mafi rinjaye, ma’ana sai bayan ta cika shekara tara wasu kuma sun tafi kan cewa sai ta cika shekaru goma sha uku wannan bakuwar Magana ce, sannan dalili kan halascin shine abubuwa da suka daga riwayoyi kamar yanda yake cikin Wasa’il cikin Kitabul Nikahi sai ka duba can idan kai ahalin ilimi ne idan kuma ba haka ba to ka barshi a hannun ma’abotansa saboda riwayoyi akwai wadanda suke cin karo da juna akwai raunana da dai sauransu.
Akwai bukatar ijtihadi, Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin rashin amincewar mahaifiya cikin aure yana zama sabawa iyaye
- Shin wadannan nassoshin sun inganta cikin kulla igiyar aure
- Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Mene ne hukunci mace cikin bayyanar da karatu da boyewa cikin sallar niyaba
- Sakin aure ta hanyar telefon
- shin waka da kallon hotunan batsa suna karya azumi
- malam menene hukuncin wanda ke aikata zina ta ido
- hukuncin hankali na aiki
- Mene ne hukunci wanda yayi buda baki kafin kiran sallah
- Shin komawa zuwa ga shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi?