mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Shin zamu iya tura `ya`yanmu makarantun wahabiyawa wadanda tsarin koyarwarsu ke kan akidun wahabiyanci
- Hadisi da Qur'an » RIWAYOYI DANGANE DA HADAYAR AYYUKA GA IMAM ZAMAN (A.F)
- Hadisi da Qur'an » yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a baiwa bahashime kaffara
- Hukunce-hukunce » Idan wani ya karbo sallar kwadago Sai ya bawa wani domin yayi shin tana wadatarwa,
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- Hukunce-hukunce » Shin zai yiwu ga wanda ke fuskantar tsananin wahala cikin mikewa da zaunawa lokacin da yake sallah sakamakon radadin da yake fama da shi a gwiwarsa yayi sallah kan kujera?
- Aqa'id » Mene ne hukunci wanda yake inkarin imamanci
- Hukunce-hukunce » shin sallah tana halasta a mahallin da aka saye shi da kudaden kwace, sannan za ai la’akari da mahallin ne a matsayin na kwace
- Hanyar tsarkake zuciya » Wadanne ayyuka ne suke kawo albarka
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina fama da matsalar zamewar zuciya daga hanyar gaskiya
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani hirzi (tsari) ko wani abu makamancinsa da zamu iya sanya shi a mahalli don kariya daga masu kambun baka?
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hadisi da Qur'an » Shin shi’ar Fatima za su ga haskenta a ranar kiyama ko suma suna daga cikin wadanda za su kau da idonawansu lokacin ketara siradinta.
- Hanyar tsarkake zuciya » Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
ina cikin Kasar Lebanon amma mijina zai tafi kasar Tanzaniya domin wasu ayyuka sai dai cewa har zuwa kwanaki nawa zai zauna a can sabida baya tsammanin zai zauna zuwa kwanaki goma amma dai babu tabbaci, shin zai iya daukar azumi?
ina cikin Kasar Lebanon amma mijina zai tafi kasar Tanzaniya domin wasu ayyuka sai dai cewa har zuwa kwanaki nawa zai zauna a can sabida baya tsammanin zai zauna zuwa kwanaki goma amma dai babu tabbaci, shin zai iya daukar azumi?
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
matukar yana cikin kokwanto kan adadin kwanamin da zai zauna tsakanin kwanaki goma ko kasa da haka to yana cikin hukuncin Mai azumi dole yayi kasaru ya kuma ya sha azumi
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Na'ibanci ya halasta cikin Azumi
- Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Shin daukan bashi a banki riba ne?
- Ta yaya zamu magance cutar mantuwa sakamakon aikata istimna’i
- Na kasance Na Tsinci Kaina Acikin Wata Musiba Ta Istimna'i (masturbatiom)
- Shin al’adar boye ta haramta
- shan ruwa ko ajiye azumi domin shawar da likita ya bayar.
- Ta yaya za a iya sanin A’alamiyya tsakankanin maraji’ai?
- Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Ga wanne malami zan koma cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?