Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Zikirin ya hayyu ya `kayyum adadi nawa ne ake wuridinsa shin kun bamu izinin yi daga hallararku
- Hukunce-hukunce » Hukuncin macen da take qauracewa mijinta
- Hadisi da Qur'an » menene ya sanya kowanne lokaci a cikin kur’ani Kalmar ( السماوات) sammai take zuwa a sigar j am’I gabanin Kalmar ( الارض ) wacce ita kuma take zuwa da sigar mufrad daya tal?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ta yaya zan kubuta daga mummunan mafarki
- Hukunce-hukunce » ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada
- Hadisi da Qur'an » Kara kan abin da ka sani a baya cikin ilimin kur’ani mai girma
- Hukunce-hukunce » Na'ibanci ya halasta cikin Azumi
- Aqa'id » A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
- Aqa'id » Neman gafara
- Hukunce-hukunce daban-daban » shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku
- Aqa'id » Amfani da lasifika a wajen masallaci
- Aqa'id » Mene ne hukuncin fadin Assalatu Assalatu sau uku gabani yin kabbarar harama
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b
- Aqa'id » Me ake nufi da kaunain (الكونين)?
- Hukunce-hukunce » Shin shaik Muhammad Musa Yakubi da Sayyid Mahmud saraki da Sayyid kamalul haidairi suna daga cikin wadanda ya halasta ayi taklidi da su?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Assayid tsahon shekaru muna fama da matsakar sihiri mun je wurin wani malami mai riko da addini ya fitar da sihiri amma duk da haka yanzu muna fa ma da wani sihirin na hana `yayan mata aure, to shine yake cewa muna da watanni uku nan gaba matukar ya kasa warware wannan sihiri to fa ba za su iya uare ba har abada , shin wannan aiki na say a halasta, wallahi Assayid mun gaji daga sihiri matsalolinsa duk mun tsufa cikin wannan matsala, amma takwa na gaba da ita da me Assayid yake mana nasiha daga wannan sihiri shin daga gaske sihirin ne
Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu
Assayid tsahon shekaru muna fama da matsakar sihiri mun je wurin wani malami mai riko da addini ya fitar da sihiri amma duk da haka yanzu muna fa ma da wani sihirin na hana `yayan mata aure, to shine yake cewa muna da watanni uku nan gaba matukar ya kasa warware wannan sihiri to fa ba za su iya uare ba har abada , shin wannan aiki na say a halasta, wallahi Assayid mun gaji daga sihiri matsalolinsa duk mun tsufa cikin wannan matsala, amma takwa na gaba da ita da me Assayid yake mana nasiha daga wannan sihiri shin daga gaske sihirin ne .
Allah ya kara muku kariya
Da sunan Allah mai Rahama mai Jin kai
Mafi yawancin wadannan masu da’awar warware sihiri basu san komai ba dangane da sihiri. Allah ya komar da mu zuwa ga tsoransa domin samun waraka kamar yanda ya zo cikin fadinsa ta’ala:
(اتقوا الله ويعلمكم الله)
Ku ji tsoran Allah zai sanar da ku.
(ومن يتق الله يجعل له فرقاناً)
Duk wanda yaji tsoran Allah zai sanya masa mararraba.
(ومن يتق الله يجعل له مخرجاً ويرزقه من حيث لا يحتسب)
Duk wanda ya ji tsoran Allah zai sanya masa mafita ya azurta shi ta inda baya tsammani.
Bai ce ku koma wurin wand ayake warware sihiri ba sannan ku sani Allah bay a canja baind ayake tattare da mutum har sai sun canja da kansu, kamar yanda duk abinda ya sameku daga musiba to daga kawukanku ne, saboda haka ya zama dole mu bincika illoli cikin kawukanmu bawai wajen wasu ba da cewa sune suka jefe mu da sihiri kaza da zaka, waje dai mu sanya hankali ka da mu fada cikin ayyukan jahilci da jahilai.
Wurin Allah muke neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- ta yaya zan iya kasancewa tsakatsaki ba tareda takaitawa ba ko wuce goda
- Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
- Ina jin cewa dukkanin kofofin samun aure sun kulle a gabana
- Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hakika gabanin nunar hankalina na aikata wani babban laifi sai dai cewa daga bayan na tuba amma tare da haka mutane suna kallona a wulakance, ka nusantar dani mafita
- Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- Ina fama da matsalar zamewar zuciya daga hanyar gaskiya
- Ina rokon ku, ku kasance min malami na tarbiyya.
- Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane