Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa
- Hanyar tsarkake zuciya » Sayyid ka taimaka mini ka yarda in zama daya daga dalibanka cikin hanyar irfani?
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » INA BUKATAR BAYANI KAN (INA ROKON ALLAH UBANGIJNA YA SANYA RABONA DAGA ZIYARARKU YA ZAMA SALATI GA MUHAMMAD DA IYALANSA
- Aqa'id » Mene ne hukuncin fadin Assalatu Assalatu sau uku gabani yin kabbarar harama
- Hadisi da Qur'an » Kara kan abin da ka sani a baya cikin ilimin kur’ani mai girma
- Hukunce-hukunce » shin zan iya taimama in sallah alhali ina dake da janaba
- Hadisi da Qur'an » WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI
- Hadisi da Qur'an » RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- Hukunce-hukunce » Sallar Raga'ib da ta zo daga Ahlul-baiti (a. S) ta fuskanin isnadim riwayar
- Hukunce-hukunce » Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Hanyar tsarkake zuciya » Wadanne ayyuka ne suke kawo albarka
- Aqa'id » Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Hanyar tsarkake zuciya » Fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda haka ina neman nasiha daga gareka don daina wannan tunani.
- Hukunce-hukunce » shin sallah tana halasta a mahallin da aka saye shi da kudaden kwace, sannan za ai la’akari da mahallin ne a matsayin na kwace
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Gaisuwa zuwa ga Samahatu Ayatullahi Assayid Adil-Alawi Allah kare mana shi
Hakika wata damuwa ta mamaye mutanen yankinmu sakamakon abin da wani daga cikin Limaman masallatai yayi lokacin da ya hau kan mimbari ya kama sukan Maraji’ai, inda yake cewa: (wasu daga cikin Maraji’ai sai ya zo ya ce mana ma’ana fadin Imam (a.s) (lallai zanyi maka kukan jini maimakon hawaye) shi ne dukan kai da karfe ma’ana mu bugi kawukanmu da karafuna, wannan wanne irin batan basira ce haka da wauta!
Muna bukatar bayani daga Akaramakallahu kan maganar wannan limami? Mene ne yake wajibi kan Muminai? shin ya halasta a yi sallah a bayan wannan limami bayan jifan Maraji’ai da yayi da wannan miyagun lafuzza?
Tambaya daga wasu adadi daga Muminai da Garin Safawi –yankin Hijaz
Salamu Alaikum
Gaisuwa zuwa ga Samahatu Ayatullahi Assayid Adil-Alawi Allah kare mana shi
Hakika wata damuwa ta mamaye mutanen yankinmu sakamakon abin da wani daga cikin Limaman masallatai yayi lokacin da ya hau kan mimbari ya kama sukan Maraji’ai, inda yake cewa: (wasu daga cikin Maraji’ai sai ya zo ya ce mana ma’ana fadin Imam (a.s) (lallai zanyi maka kukan jini maimakon hawaye) shi ne dukan kai da karfe ma’ana mu bugi kawukanmu da karafuna, wannan wanne irin batanb basira ce haka da wauta!
Muna bukatar bayani daga Akaramakallahu kan maganar wannan limami? Mene ne yake wajibi kan Muminai? shin ya halasta a yi sallah a bayan wannan limami bayan jifan Maraji’ai da yayi da wannan miyagun lafuzza?
Tambaya daga wasu adadi daga Muminai da Garin Safawi –yankin Hijaz
Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai
Yan uwa masa girma Allah kara muku kariyarsa ko wanzu cikin alheri da aminci, daga cikin matsalolin wannan zamani cikin Muminai ma’abota wilaya shi ne ana samun wasu ba’ari suna fadawa cikin wuce gobe da iri ko kuma takaitawa, wannan yana daga cikin alamomin jahilci, lallai ne kamar yanda Sarkin Muminai Ali (a.s) ya fada:
(الجاهل إما مفرط أو مفرّط)
shi Jahili ko dai wanda ya takaita yayi kasa a gwiwa ko kuma wanda yake wuce goda da iri.
Mutane gama gari shan radadin takaitawarsa da wuce gona da iri, daga cikin raunin da al’umma ke da shi ke sanya su karkata ga mai takaitawa ko kuma mai wuce gona da iri, saboda haka ya zama dole a samar da wayewar kai ga al’umma don gudun kada su fada ga wuce gona da iri da mai takaitawa, shi mafi alherin lamurra shi ne tsakatsakinsu, lallai adalci da falala na cikin tsakatsaki kamar yanda hakan ya tabbata cikin ilimin Aklak, ni akan kin kaina ina yin addu’a ga kaina da dukkanin Muminai maza da mata da shiriya (ka shiryar da mu tafarki madaidaici) ina rokon Allah da ya shiryar da mu baki daya ya gyara lamurranmu ya hade kawukanmu da zukatanmu, lallai mu muna da bukatar hade sahunmu da kauna da soyayya lallai makiyanmu suna murna da sassabawarmu kuma da hakan ne karfin ke raunana mu dinga fasikantar da junanmu, abin da yafi kamata shi ne mu zauna cikin ruwan sanyi mu warware matsalarmu cikin sanya hankali bawai da gaba da juna da yanke yin sallah a bayan juna ba, abin da ya kamata akira wannan limami a tattauna da shi a tsanake da hankalce ma’abita hankali su nusantar da shi zuwa ga abin da alheri ke cikinsa da hade sahu lallai makiya sun araba junanmu domin su shugabance mu, lallai shaidan daga aljanu da mutane yana wurga kiyayya da gaba tsakanimu, ya zama wajibi mu koreshi mu la’ance shi, Allah yana cikin taimakonku, Allah ya dawwamar da ku cikin koshin lafiya.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin yin tattoo haramunne?
- Shin ya halasta a karanta suratul Iklasi da Kafirun cikin sujjada
- Shin idan kana son budurwa tana sonka sai kuma iyaye bas yarda yaya za ai Kenan
- me ye Hukunci
- Shin ya halasta mutum ya dauki hukunce-hukuncen shari’a daga littafin fikihun imam Rida (as)
- Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa
- Akwai taruka da akeyi a tsakanin ‘yan uwa kuma ana haduwa ne mata da maza,to ni macace mai kokarin sa hijabi shin zan iya zuwa irin wanna tarukan
- Yadda za a gama auren mutu’a
- Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?
- Shin akwai wani banbanci cikin juyawa Alkibla baya ko gaba cikin fili fetal da tsakankanin gine-gine