mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

YAYA MUTUM ZAI IYA YIN SALLAH RAKA’A DUBU A RANA DAYA

Salamu Alaikum
Ina fatan zan samu amsa daga gareku Allah ya saka da alheri ina kuma yin dubun godiya gareku
An rawaito daga cewa Imam Sajjad (as) yana yin sallah raka’a dubu a kowacce rana, shin wannan riwaya ta inganta? Domin yayinda muke auna ta da hankali sai mu ga cewa a cikin kowacce rana akwai awanni 24 haka nuna cewa yana bukatar lokaci mai tsayi, kuma shi sallarsa ta banbanta da sallar sauran gama garin mutane domin tana bukatar nutsuwa da kushu’i, sannan tareda hakan yana kula da sauran janibobin rayuwarsa da mutane da biyan bukatunsu, ina bukatar Karin bayani.

Sannan mun samu a wani labarin cewa ba’arin wasu daga sahabbai da tabi’ai suna sauke Kur’ani sau uku a kowacce rana, alhalin mu mun san cewa karantar Kur’ani cikin lura da fadakuwa zai ci lokaci mai yawa saboda haka ta yaya hakan ta saukaka a garesu?

Ku bamu amsa, Allah ya yi muku rahama.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika Sarkin Muminai Ali (as) himmarsa ta daukaka ya kasance a cikin kowanne dare yana yin sallah raka’a dubu bawai a cikin kowacce rana a a cikin kowanne dara, Allama Amini yayi sallah raka’a dubu cikin Hubbaren Ali (as) cikin awanni shida kacal, duk abinda ban a ido da tajriba bane bai bukatar bayani da hujja, sannan abinda Sarkin Muminai (as) da `ya`yansa tsarkaka kadai dai wannan sallah ta kasance da karfin ubangiji kamar yanda ya karya kofar Kaibar kamar yanda hakan ya inganta cikin ingantacce hadisi.

Sannan tilawar kur’ani lallai ka sani ana iya sauke Kur’ani  cikin sa’o’i goma kacal ,   

Tarihi: [2019/9/26]     Ziyara: [457]

Tura tambaya