mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne asalin Du’a’u Sirril Mustauda’i fiha
- Hukunce-hukunce » Mutum ne ya aikata sihiri
- Hanyar tsarkake zuciya » Wadanne matakai ne masu muhimmanci cikin sairi da suluki zuwa ga Allah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis
- Hadisi da Qur'an » Kalamanku haske ne
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya zan koyi irfani?
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan furta harafin ض a cikin sallah?
- Hukunce-hukunce » Shin al’adar boye ta haramta
- Hukunce-hukunce » Mene ne matsayarku dangane da batun sabuwar nazariyar marja'iyya shumuliyya (wacce ta game komai da komai
- Hukunce-hukunce » Na kasance Na Tsinci Kaina Acikin Wata Musiba Ta Istimna'i (masturbatiom)
- Hadisi da Qur'an » SU WANENE WADANDA KALMAR YABO TA GABATA A KANSU
- Hanyar tsarkake zuciya » Ban taba jin kalma mai dadi daga bakin mijina sannan yana nuna matan facebook soyayya tareda yi musu dadadan kalamai
- Hanyar tsarkake zuciya » Me ke janyo rushewar aiki
- Aqa'id » Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Shin dukkanin wanda suka dangane da Manzon Allah (s.a.w) za ai musu hisabi na daban daga wanda basu da dangantaka da shi? Shin zai ceci dukkanin danginsa kadai
Shin dukkanin wanda suka dangane da Manzon Allah (s.a.w) za ai musu hisabi na daban daga wanda basu da dangantaka da shi? Shin zai ceci dukkanin danginsa kadai?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Makusanta sune mafi cancanta da aikin alheri duniya da lahira, duk wata nasaba ranar lahira zata yanke face nasabar Manzon Allah (s.a.w) lallai kuma zai ceci duk wanda ya kyautatawa zuriyarsa kamar yanda hakan ya zo cikin riwaya da hadisan shari’a sai dia cewa cetonsa ya girmama da fadada daga takaita iya iyalinsa, kai cetonsa ya tattaro har da masu aikata manyan laifuka daga al’ummarsa, ina mai rokon ubangiji ya sanya ni daga cikin wadanda za su samu ceton Muhammad da iyalansa (as).
Wurin Allah ake neman taimako
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Me ya sanya Allah ya sanya mana shaukin saninsa a daidai wannan lokacin da ya halicce mu gajiyayyu da ba zasu iya kaiwa ga saninsa ba
- Ta yaya zamu iya tabbatar da imamanci Mahadi (Af) da tabbatattun dalilai da yakini
- MENENE MA’ANAR DUK WANDA YA FAHIMCI BARCINSA YA FAHIMCI LAHIRARSA
- Me yasa muke buga hannuwanmu kan cinya a karshen du’a’u Ahad
- Me nene banbanci tsakanin sufanci da irfani?
- Ko zaku iya tabbatar mana da ma’asumancin Annabi Adam (as) ta hanyar Saklaini Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Manzon Allah (s.a.w) yace
- Mene ne ra’ayin sayyid dangane da irfanul nazari wanda yake yawo yanzu haka a hauzozin ilimi
- Riwayar da aka nakalto daga Rida (as): duk wanda ya tsarkake kansa daga waka lallai…
- Shin zai yiwu ga imam Mahadi ya hadu d muminai cikin gaiba kubra cikin surar saurayi wani karon kuma ya zo da surar tsoho tukuf.
- Menene banbancin tsakanin makarantar Ilmul Kalam da makarantar Falsafa