mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » ME AKE NUFI DA (YA ALLAH INA ROKONKA DA SUNAYENKA DA MAFI GIRMANSU DA DUKKANIN SUNAYENKA MASU GIRMA
- Aqa'id » ta yaya zan iya kaiwa ga cimma samun ma’arifa
- Hukunce-hukunce » Shin shaik Muhammad Musa Yakubi da Sayyid Mahmud saraki da Sayyid kamalul haidairi suna daga cikin wadanda ya halasta ayi taklidi da su?
- Hukunce-hukunce » Nayi auren mutu’a kume ni baliga ce rashida
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Aqa'id » WANI LOKACIN INA SAMUN ZANTUKANKU CIKE DA ABABEN MAMAKI
- Hukunce-hukunce daban-daban » MENE NE HUKUNCIN WANDA YA BOYE ILIMI
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya Auri matar da ya taba zina da ita lokacin tana da aure
- Aqa'id » Shin rashin Imani na da Wilaya Takwiniyya yana iya fitar da ni daga Mazhaba?
- Aqa'id » Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?
- Hukunce-hukunce » Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?
- Hukunce-hukunce » balagar yara maza
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wana zikiri ne zai taimaka wajan tuba da taka tsantsan ?
- Hukunce-hukunce » kissar hijabi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salam Alaikum
idan mutum yana so ya kauracema aikata xunibi ta ce hanya zai bi na
gode
idan mutum yana so ya kauracema aikata xunibi ta ce hanya zai bi na
gode
da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Salamu Alaikum.
hanyar kauracewa aikata zunubu shine ka so Allah da manzonsa (idan kun kasance kuna son Allah ku yi mini biyayya Allah zai so ku) duk wanda ya so wani mutumi ba zai taba saba masa ba bari dai zai kasance mai masa biyayya zai yi bakin kokarin neman yardarsa ta hanyar ayyuka, haka al'amarin yake dangane da mumini tareda Allah matsarkaki madaukaki.
wurin Allah muke neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
- Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- Shin akwai wani hirzi (tsari) ko wani abu makamancinsa da zamu iya sanya shi a mahalli don kariya daga masu kambun baka?
- Allah ya jarrabe ni da yawan gaggawa cikin kowanne abu
- MENENE RA’AYIN AKARAMAKALLAHU DANGANE DA DU’A’U SAIFI TA MAFATIHUL JINAN
- Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
- NA AIKATA WANI LAIFI DA NAKE JIN TUBANA DA ISTIGFARINA BA ZASU KARBU BA
- Na gaji daga halin da `dana abin tausayi yake ciki ta yadda `kananan yara ke masa isgili basa kwadayin yin wasa tare da shi ina rokon samahatus-sayyid ya nusantar da ni zuwa ga warwarewa ina sa ran Allah zai yaye mini wannan matsala