Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » SHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) IMAMI NE
- Hadisi da Qur'an » wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hadisi da Qur'an » Shin shi’ar Fatima za su ga haskenta a ranar kiyama ko suma suna daga cikin wadanda za su kau da idonawansu lokacin ketara siradinta.
- Hukunce-hukunce » shin ya halasta mutum ya sanya harshe yayii wasa da farjin matarsa hakama ita tayi masa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina cikin kuntata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Hanyar tsarkake zuciya » shin akwai wata hanyar magance ciwo ido
- Hadisi da Qur'an » RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- Hukunce-hukunce » hukuncin aure ba tare da izinin uwa ba
- Hukunce-hukunce » Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wasu wuridai ayyanannu domin aurar da budurwa wacce ta samu jinkirin aure?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif Muhsini
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Hakika babban malamin Shaik Asif Muhsini yana da hanyar sa kebatantacciya da shi cikin tace riwayoyi kan maginar sa da ra’ayin sa ta yanda shi yake ganin raunanar da yawa-yawan riwayoyin da aka nakalto daga Biharul-Anwar da’iratu ma’ariful shi’a, sai dai cewa kuma akwai manyan malamai da suka saba masa cikin maginar ilimin diraya da riwaya, suna dogaro da abinda ya zo daga Biharul-Anwar daga da yawa-yawan riwayoyin sa kamar yanda wannan shine ra’ayin mu, Allah ne mafi sani.
Hakika na yi bayani hususiyar littafin Biharul-Anwar cikin jaridar Sautul Kazimaini(191/190) zaka sameta a sayit din mu na Alawy.net, sai ka koma can.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- Shin shi’ar Fatima za su ga haskenta a ranar kiyama ko suma suna daga cikin wadanda za su kau da idonawansu lokacin ketara siradinta.
- MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja?
- yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:
- YAYA MUTUM ZAI IYA YIN SALLAH RAKA’A DUBU A RANA DAYA
- DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
- Kara kan abin da ka sani a baya cikin ilimin kur’ani mai girma
- shin dawwama kan karatun wasu ayyanannun surorin kur’ani na iya cutarwa
- fahimtar addini 2