Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin aske gemu?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- Aqa'id » Shin daga Azzahra (as) aka halicce mu?
- Hanyar tsarkake zuciya » TSANANIN FUSHI GA YARA MATASA MENENE ZAI MAGANCE MUSU HAKAN
- Hukunce-hukunce » INA CIKIN FAGARNIYA BANI SADAKIN DA ZAN BIYA
- Aqa'id » TA YAYA ZAN IYA ZAMA DAGA YAN ALJANNA
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hukunce-hukunce » Menene Hukuncin Wanda Yashiga Da Waya Bayi Yanajin Wa'azi
- Hukunce-hukunce » Shin yin tattoo haramunne?
- Hanyar tsarkake zuciya » A da can na kasance ina kiyaye yin wuridi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa
- Hanyar tsarkake zuciya » shin akwai wata hanyar magance ciwo ido
- Aqa'id » DANGANTAKAR MARTABOBI TSAKANIN ALLAH DA SARKIN MUMINAI
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a gareni in sallah cikin masallacin Annabi da yin sujjada kan abinda baya halasta ayi sujjad a kansa
- Aqa'id » Amfani da lasifika a wajen masallaci
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Muna neman gamsashshen bayani daga gareku.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.
mas’alar tana komawa zuwa ga Mujtahidi wanda ya cika dukkanin sharuddan ijtihadi cikin mukamin istinbadin hukunci, matukar dai kai mukalladi ba Mujtahidi ba to dile ne ka koma zuwa ga wanda kake taklidi da shi, sannan ka yi fatali da ratsatstsen ra’ayi ka yi riko da abinda ya shahara tsakanin malamai.
Allah ne abin neman taimako.
Na’am idan ka kasance masanin fikihu to ka iya komawa ga dukkanin riwayoyin cikin wannan babi, riwayoyin sun kasu zuwa kasha 9 cikinsu akwai karo da juna dole ne ayi majma’ail urfi ko tabarru’I tsakankanin riwayoyin a wannan lokaci zaka san yaya zaka ciro hukunci kayi fatawa kamar yanda sauran masana fikihu sukai fatawa kan wajbacin bada kumusi a zamanin gaiba kubura, bai inganta ga wand aba masanin fikihu ya dauki riwaya daya ko biyu sannan cikin jahilci ya fitar da fatawa ya kyale sauran gurguzun riwayoyin, dukkanin wanda yayi fatawa ba tareda ilimi to ya nemi masaukinsa a wuta, lallai a kiyaye ayi taka tsanstan cikin shiga abinda ba fagenka ba, yanzu zai yiwu a ce mu kutsa kai cikin fannin likitanci mu rubutawa mara lafiya magani cikin jahilci lallai!
Lallai hakan yana daga abind aya haramtu haka cikin fikihu. Dole ne ko dai ka kasance Mujtahidi ko mukalladi ko Muhtadi, kowanne daga cikinsu ya san taklifin da yake kansa.
Wurin Allah ake neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin mutum zai iya yin alwala yayi sallah alhalin yanada janaba?
- Matar da mijinta ya faku ba a kara ganin shi ba
- Akwai wani fili da yake mallakar hukuma sakamakon bukatuwar mutanen yankinmu zuwa gareta sai muka gina Husainiya domin yin sallah shin sallar da akayi cikinta ingantacciya ce
- Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?
- Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba. Allah ne abin neman taimako.
- balagar yara maza
- Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba
- Idan ya zamanto mutum baya yin sallah da azumi
- Shin ya halasta a gareni in sallah cikin masallacin Annabi da yin sujjada kan abinda baya halasta ayi sujjad a kansa
- Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.