mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin tattoo (zane a jiki) haramun ne, sannan wanne dalili daga kur’ani ya haramta shi? Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Salamu Alaikum

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Salamu Alaikum

Bai ɓuya ba cewa lallai shi ƙur’ani yana matsayin littafin dokoki cikinsa akwai hukunce-hukunce kulliyat abubuwan da suka tattaro komai ba tareda bayaninsu filla-filla ba, sannan kuma kur’ani yanada wata kebantacciyar lugga, lallai shi yana cewa ku tsayar da sallah amma bai bayyana cewa sallar asuba raka’a biyu ce ba saboda haka ta yaya muke sallar asuba raka’a biyu?sannan cikin kur’ani babu wata aya ko nassi da yake shiryarwa zuwa ga haka, kan haka ne cikin kur’ani Allah matsarkaki yace:


 

ما آتا کم الرسول فخذوه وما نهاکم عنه فانتهوا،

dukkkanin abinda annabi ya zo muku da shi kuyi riƙo da shi

 dukkanin abinda ya haneku ku hanu daga gareshi.

Muhammad da iyalansa haƙiƙa ce kwaya daya  bisa abinda ya zo cikin hadisin saklaini:  

 (کتاب الله وعترتي أهل بیتي)

Littafin Allah da tsatsona Ahlil-baiti.

Dukkanin abinda ya zo daga Ahlil-baiti (as) to ku riƙe shi haka duk wanda yayi riko da su ba zai taɓa ɓata ba har abada, abinda ke shiryarwa ga haramcin tattoo zane a jiki ya zo cikin hadisi da cikin fatawar maraji’ai wanda ita fatawa dama daga littafin Allah da sunna.

Tarihi: [2018/2/1]     Ziyara: [915]

Tura tambaya