Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Hukunce-hukunce » Karo da juna tsakanin ka’idar dake cewa duk wanda yayi ijtihadi ya dace yanada lada guda biyu, idan kuma ya kuskure yanada lada daya da kuma hadisin imam Sadik amincin Allah ya kara tabbata gare shi.
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin ya wajaba ga wanda yake sulukin irfani ya daina cin nama kwata-kwata
- Hukunce-hukunce » Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Hukunce-hukunce » furucin kalmomin larabci a sallah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanka da sallar ranar idin Nairuz
- Aqa'id » Halittu sune ainahin mahalicci
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ra’ayinku kan dabbakuwar wata cikin burujin akrab shin zamu yi aiki da hisabin istiwa’i ko kuma da hisabin rasadi (surar zanen kunama)?
- Hukunce-hukunce » MENE NE DALILI KAN WAJABCIN TSAYAR DA GEMU
- Hadisi da Qur'an » MUKAMI NA FARKO: CIKIN ZARGIN FUSHI DAGA LITTAFIN ALLAH DA SUNNA
- Hukunce-hukunce » di ne ya kasance garin da kake
- Hanyar tsarkake zuciya » Barin karatun Hauza
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hukunce-hukunce » Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salamu Alaikum
Tambaya ta farko: shin ilimin irfani da kashe-kashensa guda biyu irfanin nazari da irfanin amali suna daga cikin iliman addini? Idan ya kasance suna ciki, shin daga cikin mujtahidanmu akwai wadanda basa la’akari da su a matsayin iliman addini, ko kuma bisa mafi karantar kaddarawa sun kame baki kansu?
Tambaya ta biyu: mene ne ya sanya fikihu da usul da rijal da hadisi daga sune ake tsamo hukunci koma bayan ragowar iliman addini irinsu Akhlak akida da tafsiri ?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Dukkanin abinda ya dace da littafin Allah da sunnar manzon Allah (s.a.w) da hanyar Ahlil-baiti (as) tabbatacce to lallai shi yana daga cikin iliman addini babu banbanci cikin kasantuwarsa akida ko akhlak ko irfani da fikihu ko kuma daga sauran ilimai wadanda suke matsayin share fage ga wadannan ilamai, kai hatta iliman rayuwa kamar ilimin likitanci da kimiyya da wasunsu.
Na’am idan kaji cewa wasu ba’arin mujtahidai suna da sabani da ilimin irfani da falsafa to abinda suke nufi da irfani anan shine jabun irfani na sufanci da yake lazimta kafirci kamar misalin nazariyarsu ta wahadatul wujud zati, sai ka lura.
Amma dangane da tambayarka ta biyu, lallai fikihu ya kasu zuwa kashi biyu : fikhul Akbar wanda shi ne akida
Sai fikhul ausad matsakaici wanda shi ne : akhlak
Sai kuma asgar wanda shine fikihu wanda ake tsamo hukunci daga cikinsa da kuma komawa maraji’an taklidi ma’abota kwarewa a wannan fanni sakamakon toshewar kofar kofar ilimi yakini da budewar kofar zato abin la’akari wanda daga cikinsa fakihi wanda ya tattaro sharudda yake ciro hukunci, kuma fakihin yana bukatuwa cikin tsamo hukunci zuwa ga wadannan ilimai misalin usul fikihu rijal da hadisi da wasunsuDaga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin idan kana son budurwa tana sonka sai kuma iyaye bas yarda yaya za ai Kenan
- Ina cikin `dimauta kan al’amarin zabar Marja’i
- Na kasance Na Tsinci Kaina Acikin Wata Musiba Ta Istimna'i (masturbatiom)
- Mene ne hukuncin wanda ake binsa salla da azumi lokacin tafiya da lokacin da yake a gida
- Mene ne hukuncin saki ga matar da ba a sadu da ita ba, sannan mene ne hakkinta cikin sadaki da ka gabatar ko wanda aka jinkirta idan ta kasance takaitatta?
- Mene ne hukuncin yankewa daga sahun jam’I da mikdarin shamakin mutum guda d ayake sallatar sallar Magriba alhalin Limami yana sallatar Isha
- Basukan shari’a
- Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b
- Shin sallar Juma’a wajibi ce shin ya halasta na bar sallar Juma’a uku.
- Shin ya halasta amfani ko cin Buta wadda ake kawowa daga kasashan turai