mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

mas’alar tafkizi jin dadi tsakankanin cinyoyin jaririyar da ake shayar da ita nono bisa kaddara cewa yin hakan ya halasta anya kuwa ba zai zama wanni babban makami a hannun makiya da za suyi amfani da shi kan sukan fikihun Ahlil-baiti amincin Allah ya kar


Salamu alaikum
Ban nufin yin munakashar fikihu cikin wannan mas’ala saboda lallai ni ban kasance daga wanda suka kware cikin wannan fanni ba na fikihu lallai bai halasta in kutsa kaina cikin fanni da ba nawa ba sai dai cewa tambaya na kai kawo cikin kwakwalwata ina son bijiro da ita ga samahatus sayyid Adil-Alawi don ina son in san shin manya-manyan malamanmu kirjinsu bude yake ga masu tambaya.
Allah mai girma da daukaka yana cewa:
يا أيها الذين آمنوا لا تقولوا راعنا وقولوا انظرنا واسمعوا وللكافرين عذاب أليم (البقرة آية 104)
Yaku wadanda kukai imani kada kuce ra’ina kuce a jinkirta mana kuma ku saurara kuma kafirai suna da azaba mai radadi.
Bisa abin da masana malaman tafsiri suka kawo lallai Allah madaukaki ya umarci musulmi su kauracewa Kalmar ra’ina cikin tattaunawarsu tare da manzon Allah mafi karamci (s.a.w) saboda wannan kalmar furta ta da amfani da ita cikin tattaunawa yana bada ma’anar munanawa ga manzon Allah (s.a.w) da yahudawa suke aikatawa saboda ita wannan Kalmar ta ra’ina tana man’anar da bata dace ba ga hallarar manzon Allah (s.a.w) saboda haka ne Allah ya umarce musulmi su sauya Kalmar ra’ina da Kalmar a jinkirta mana, wannan kalma ce kwaya daya rak kawai da Allah ya saukar da wahayi kanta don kare darajar manzon Allah (s.a.w) domin toshe kofa gaban mutanen banza daga yahudawa don kada su samu damar cin fuskar mukamin manzon Allah (s.a.w) da ma’anar cewa lallai Allah ya kan hana abin da yake ya halasta a kankin kansa don tukude cutarwa mafi girma da zata iya biyo bayan wannan halal.
idan muka faro daga wannan aya mai albarka cikin suratu bakara muka sanya lura cikin mas’alar jin dadi tsakankanin cinyoyin jinjinniya mai shan nono ta yiwu mu ga kamanceceniya da juna tsakanin mas’alar ra’ina da wannan mas’ala da cewa ita wannan mas’ala ta tafkizi da jaririya makiyan muslunci da Ahlil-baiti suna matukar amfani da ita don batawa muslunci suna da mazhabar Ahlil-baiti da bayyanar da mas’alar da surar da ba ta dacewa da wannan mazhaba madaukakiya.
Wannan mas’ala bisa kaddara cewa halal ce anya kuwa ba ta iya zama wani makami a hannun makiya da zasu iya sukan mazhabar Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata gare su.
Duk wanda ke bibiyar wallafe-wallafen makiya Ahlil-baiti cikin sauki zai samu cewa sunyi amfani da ita wajen bata sunan wannan mazhabar Ahlil-baiti (as)
tambaya ta anan shi ne: shin ba za a iya fa’idantuwa daga wannan aya mai girma da cewa ya zama wajibi mu kauracewa dukkanin wani al’amari da zai bata tsakin muslunci ko da kuwa ya kasance halal ne a kankin kansa?
Wadannan wasu `yan tambayoyi da nake kaunar san samun amsarsu daga sayyid Adil-Alawi.

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

bamu da magana cikin kubriyat kamar misali ace (dukkanin abin da cikinsa akwai bata sunan mazhaba dole ne a kaurace masa ko da kuwa ya kasance halastacce a kankin kansa) wannan kadai zai kasance da i’itabarin unwanul sanawi kamar yadda ake fadi cikin ka’idar iddirari da larura da cewa dukkanin abin da Allah ya haramta yana iya halasta kamar misalin cin mushe cikin larura sai dai cewa hakan bai kora asalin da halascin a misalance.

Amma maganarka kan makiya babu banbanci cikin kasantuwarsu daga yahudawa ko kafirai ko wahabiyawa to fa ka sani sufa aikinsu sukan mazhabarmu da kowacce ta fuska sukan ya kasance, idan ya zama abin da ya kamata shi ne kauracewa ambaton mas’alar tafkizi saboda makiya sun sanyata wata mafaka da suke sukan mazhabarmu daga gare ta, to ya kamace mu mu kauracewa ziyarar hubbaren a’imma da sumbatar kaburburansu kai da kauracewa gomomin hukunce-hukunce kamar misalin sujjada kan turbaya kan turbar husaini (as) saboda wadannan mas’loli ma makiya suna inkarinsu, shin kauracewar shi ne mafita ko kuma mafita shi ne mu bayyana hakika da tabbatattun mas’aloli mas’aloli daga mazhabarmu  babu banbanci cikin kasantuwa makiya sun so hakan ko sunyi inkarinsa, muhimmi shi ne ya zama ina kan gaskiya da shiriya, wanda ya bata bai cutar dani matukar dani ina kan shiriya kamar yadda ya zo cikin kur’ani mai girma, sannan shi makiyi na kai maka hari domin ya ga ya karya maka dukkanin garkuwarka daya bayan daya har ya tuke ga asalin akidarka yace maka kafirci ce da shirka da bata, wannan itace ainahin manufar `yan wahabiyawa Allah ya kunyata su, kamar yadda kaji basa yin ishkalin kan mas’alar yin tafkizi da jaririya kamar yadda al’amarin ya kasance a zamanin da ya wuce bari dai suna kai hare-hare ne kan asalin akidarmu da kuma cewa daga yahudawa da nasarawa ta samo asali ba daga addinin muslunci ba sakamakon haka ne suka halasta kashe mu da halasta kwace dukiyoyinmu da kai hari kasashenmu kamar yadda wahabiyawan da’ish sukai aikata a wannan zamani.

Wajibi kanmu muyi makami da ilimi da ma’arifa mu kuma bayyanawa duniya akidarmu da dalilai da hujjoji ta yanda hatta misalin mas’alar tafkizi da jaririya ba zai zama muna jin kunya da tsoro bayyanawa duniya ba ciki da waje saboda makiya, lallai kalmar Allah ita ce kalmar muhammadu da alu muhammad ita ce kuma madaukakiyar kalma tare da turmuje hancin makiya lallai su fafutikarsu kullum na cikin bata da bushewa, tabbas gaskiya ita ce za tai nasara, ashe asubahi ba kusa take ba ? sannan kafa dalili da aya bai kasance a muhallinsa ba, lallai shi kiyasi ne tare da abin da ya banbantu da shi da kaziya cikin waki’ar duk da cewa wurin bai kebanta bai gamewa sai dai cewa cikin kowanne hali wannan al’amari da ya ratayu da ijtihadin mujtahidi dole ne ai la’akari da wasu dalilan da sukai sabawa juna, da tattara su.

Allah ne abin neman taimako.   

 

 

Tarihi: [2017/12/27]     Ziyara: [813]

Tura tambaya