Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina da `da mai tsananin fusata
- Hadisi da Qur'an » Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja
- Hadisi da Qur'an » WANNE DALILI NE YA HANA IMAMAI (A.S) BAYYANAR DA ALLON FATIMA A.S
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunci wanda ya hada karatun Fatiha da Tasbihi ciki raka’a ta uku da ta hudu bisa rashin sani da gafala
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce » furucin kalmomin larabci a sallah
- Aqa'id » me ake nufi da Kaunaini
- Aqa'id » Shin zai yiwu ga imam Mahadi ya hadu d muminai cikin gaiba kubra cikin surar saurayi wani karon kuma ya zo da surar tsoho tukuf.
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Aqa'id » Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Hanyar tsarkake zuciya » Yaya zan kubuta daga ciwon fusata kan `ya`yana
- Hadisi da Qur'an » Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)
- Hukunce-hukunce daban-daban » yar’uwata tana fama da wani aljani da yake son ta yaya zata iya kubuta daga gareshi
- Aqa'id » Menene ma’anar fadinsu (as) ku tsarkake mu daga rububiya – ku fadi duk abinda kuka so cikinmu
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Kamar yadda ka sani cikin kowanne ilimi da fanni da sana’a wanda ya kasance yafi kwarewada ilimi cikin fanni da ilimi da sana’a daga waninsa yana bayyana da zuhuri kan fagen cikin dukkanin kwararru da da masu kaifin basira, aka basu kyautukan girmamawa kamar yadda al’amarin yake cikin wasannin motsa jiki, duk wanda ya samu nasara ya zo a sahun farko zai rabauta da sarkar yabawa ta zinariya, na biyu kuma a bashi sarkar azurfa na uku kuma a bashi sarkar tagulla kamar yadda suka kebantu da kebantaccen matsayi cikin al’umma kan ragowar mutane gama gari.
Ya kake ganin karfafa kwararru jarumai sadaukai a wajen Allah da wajen annabwan Allah da wasiyyai da waliyyanm Allah matsarkaki?
Karanta tare da ni wannan hadisi mai daukaka daga manzon Allah tsira da aminci su kara tabbata gare shi da iyalansa har ka san su wane ne jarumai na gaskiya, ka kara karantawa tare da lur ada fadakuwa da sanya hankali cikin kowanne karo z aka karu da sabon ilimi.
قال صلی الله علیه واله وسلم: قال الله سبحانه: إذا علمت ـ أي إذ كان عبدي هكذا ـ أنّ الغالب على عبدي الاشتغال بين نقلت شهوته في مسألتي ومناجاتي، فإذا كان عبدي كذلك، فأراد أن يسهو حِلتُ بينه وبين أن يسهو، أُولئك أوليائي حقاً، أولئك الأبطال حقاً.
Manzon Allah tsira da aminci su kara tabbata gare shi da iyalansa ya ce: idan ka sani- ai lokacin da bawana ya kasance cikin wannan hali na sani-lallai galibi kan bawana shi ne shagaltuwa tsakankanin kai kawon sha’awarsa cikin rokona da munajatina, idan ya kasance haka, sai ya nemi rafkanuwa zan shiga tsakaninsa da rafkanuwa, wadancananka sune waliyyaina na hakika, wadancananka sune jarumai.
Ya zo a wani hadisin daga manzon rahama tsira da aminci su kara tabbata gare shi da iyalansa ya ce:
: يقول الله عز وجل: إذا كان الغالب على العبد الاشتغال بي، جعلت بغيته ولذّته في ذكري، فإذا جعلتُ بغيته ولذّته في ذكري، عشقني وعشقته، فإذا عشقني وعشقته، رفعت الحجاب فيما بيني وبينه، وصيّرت ذلك تغالباً عليه، لا يسهو إذا سها النّاس، أولئك كلامهم كلام الأنبياء، أولئك الأبطال حقاً.
Mai girma da daukaka yana cewa: idan ya zama galibi ga bawana shi ne shagaltuwa tare da ni, zan sanya kololuwar abin da yake nema da jin dadinsa ya zama cikin ambatona, idan kololuwar bukatarsa da jin dadinsa suka zama cikin ambatona, sai ya zama ya kaunace ni nima na kaunace shi, idan ya kaunace ni na kaunace shi, zan yaye hijabi tsakani na da shi, in mayar she da hakan mafi galaba kansa, ba zai dinga mantuwa idan mutane suka manta. Wadancananka zancensu zancen annabawa ne, wadancananka su ne cikakkun jarumai.
Abin da ke cikin wadannan hadisai guda biyu ba boyayye bane daga shiryarwa madaukakiya da gwalagwalai suke fitowa daga cikinsu da zinariya ta alfahari daga ilimai da ma’arifofi, farinciki daga wanda ya kasance daga cikin cikakkun jarumai, ko kuma ya kasance kan hanyarsu zuwa ga jarumtaka ta gaskiya cikin tafiyarsa da sulukinsa da irfaninsa na muslunci lafiyayye .
Bawan Allah Adil-Alawi. 13 ga watan shawwal tsakankanin huda biyuDaga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:
- KAFIN ANNABI YA SANAR DA ALI KOFOFIN ILIMI SHIN ALI YA JAHILCE SU
- Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif
- MANENE RA’AYINSU AKARAMAKALLAHU KAN WANNAN RIWAYA
- Ka kara hadisan manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata gare shi da hadisan ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata gare su kan abubuwan da ka sani na riwaya a baya
- MUNA BUKATAR KARIN BAYANI KAN WANNAN RIWAYAR
- shin dawwama kan karatun wasu ayyanannun surorin kur’ani na iya cutarwa
- DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- MENENE RA’AYINKU DANGANE DA MAUDU’IN ZIYARAR ASHURA DA DU’A’U TAWASSUL