mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin yin wasan lido yana haramta ga kana nan yara


Shin ya haramta yara suyi wasan lido

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Yaro karami babu taklifi a kansa sai dai cewa shi ilimi lokacin yarinta kamar rubutu ne a kan dutse idan ya koyi caca da lido tun yarintarsa tabbas cikin girmansa zai aikata su ta hanya mafi dacewa kai kuma uba ka zama kayi tarayya cikin sabon da yake aikatawa saboda haka ku koyawa yaranku salla tun suna shekaru goma kamar yadda ya zo cikin hadisan manzon Allah (s.a.w) da mutanaen gidansa (as) lamarin bai takaitu kan wasan lido da waninsa daga munkarai kadai ba hatta ko da kuwa bai kasance abin tambaya kan kawo wajibai da barin ayyukan haramun, na hadaku da Allah na hadaku da Allah cikin taerbiyyar yayanku kuyi musu tarbiyyar muslunci wacce take kan kyawawan dabi’u da mutumtaka kada ku gurbata yayanku tun suna kanana da aikata sabo da haramun.

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2017/11/15]     Ziyara: [890]

Tura tambaya