Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » A ra’yinku wane ne A’alam?
- Aqa'id » Wane ne Hujjar Allah a doran Kasa kafin zuwan Manzon Allah (s.a.w)
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya zan samu malamin tarbiya cikin suluki da tarbiyyar irfani
- Hukunce-hukunce » Shin yin tattoo haramunne?
- Hanyar tsarkake zuciya » ta yaya zan iya kasancewa tsakatsaki ba tareda takaitawa ba ko wuce goda
- Hukunce-hukunce daban-daban » .Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa
- Tarihi » DA WACCE KA’IDA ZAMU IYA SANIN INGANCIN WURAREN ZIYARA YA ZUWA MA’ABOTANSU
- Aqa'id » SHIN MANZON ALLAH IYA WANDA YAKE DA DANGANTAKA DA SU KADAI ZAI CETA
- Hukunce-hukunce » Satar kudin gwaamnati
- Hukunce-hukunce » Shin shaik Muhammad Musa Yakubi da Sayyid Mahmud saraki da Sayyid kamalul haidairi suna daga cikin wadanda ya halasta ayi taklidi da su?
- Hanyar tsarkake zuciya » MENENE RA’AYIN AKARAMAKALLAHU DANGANE DA DU’A’U SAIFI TA MAFATIHUL JINAN
- Aqa'id » Shin daga Azzahra (as) aka halicce mu?
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunci wanda ya jahilci hukunci karya da istimna’i
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Sayyid adil-alawi ni ina daga cikin masoyanku ina fata daga Allah daga kuma gareka da ka bani wani wurudi da zai mini kashafi da bude basirata domin in samu damar ganin ruhanai lokacin saukowarsu saboda kasantuwata ina bada maganin ruhanai ina kuma bada maganin fisabilillah ba don neman duniya ba, fiye da shekaru goma bana wani aiki sai ba da magani Allah ne shaida
Daga karshe ina rokon Allah neman dacewa da damdagatar.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ina godiya ga ludufinku da kyautata zatonku sai dai kash ni banda wani ilimi kan magance ruhani ban ma san hakan ba kaga ko wanda bai da abu ta `ka`ka zai kyautarsa shin wai kai ka taba ganin ruhinka da kake kokarin sai ka ga ruhanen wasu lokacin saukarsu ? shin kama san kanka kuwa da farko, duk wanda ya san kansa tabbas ya san ubangijinsa hauza ban gushe ba ina jahiltar kaina son raina ya yi galaba anyi galaba kan hankalina babu tsimi babu dabara sai da Allah madaukaki mai girma sannan duk wanda ya san ubangijinsa zai san komai duk wanda ya san komai bai bukatar adil-alawi rokon abin da zai masa kashafin basira domin ganin ruhanai lokacin saukarsu da lokacin `dagawarsu da cirawarsu cikin bakansu na nuzuli da su’udi, ina ma nasan yadda zan san kaina, gashi ni kusan bayan shekaru hamsin cikin.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Idan na nufi tafiya aiki Hajji shin wajibi ne kaina in ziyarci makusantana
- ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA
- Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Makomar mai wasa da sallah
- Allah ya jarrabe ni da yawan gaggawa cikin kowanne abu
- Hakika gabanin nunar hankalina na aikata wani babban laifi sai dai cewa daga bayan na tuba amma tare da haka mutane suna kallona a wulakance, ka nusantar dani mafita
- Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- INA SON KAYI MINI NASIHA DA BA’ARIN WASU AYYUKA DA SUKE HASKAKA ZUCIYA
- Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
- Wanne zikiri ne yake karfafa ruhi