Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN ANA IYA GANIN TASIRIN TAUHIDI A ZAHIRI
- Hukunce-hukunce » Nayi auren mutu’a kume ni baliga ce rashida
- Aqa'id » YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- Aqa'id » Mene ne ra’ayin sayyid dangane da irfanul nazari wanda yake yawo yanzu haka a hauzozin ilimi
- Hadisi da Qur'an » Shin Sayyada Maryam (as) ita ma tana ganin jinin al’ada kamar saura mata
- Hanyar tsarkake zuciya » MENENE RA’AYIN AKARAMAKALLAHU DANGANE DA DU’A’U SAIFI TA MAFATIHUL JINAN
- Aqa'id » Shin Mahadi yana dora hannun sa kan kawunan bayin Allah
- Hukunce-hukunce » mas’alar tafkizi jin dadi tsakankanin cinyoyin jaririyar da ake shayar da ita nono bisa kaddara cewa yin hakan ya halasta anya kuwa ba zai zama wanni babban makami a hannun makiya da za suyi amfani da shi kan sukan fikihun Ahlil-baiti amincin Allah ya kar
- Hadisi da Qur'an » Menene ma’anar me furuci wanda da shi yake bada amsa
- Hukunce-hukunce » Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin yin sallar sabuwar shekara ta Nuruz
- Hanyar tsarkake zuciya » Sayyid ku taimaka mana da wani wuridi ko zikiri da zai tunkude mini ni da iyalina hassadar mahassada.
- Aqa'id » mecece falsafar samuwar imam?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Shin a wannan zamanin namu akwai irin wadannan malaman cikin wannan fage a cikin hauzatul ilimiyya mai tsarki shin zai yiwu yayi darasin sairi da suluki zuwa ga Allah?
Da sunan Allah mai rahma mai jin kai
Ta fuskanin imkani na zati eh zai iya yiwuwa sai dai cewa akwai magana cikin yiwuwarsa ta afkuwa tabbas ya zo cikin hadisi cewa
(هلك من لم يكن له حكيم يرشده)
Ya halaka duk wanda bai da malamin da yake nusantar da shi.
Daga cikin manyan malamai akwai wanda ya fassara wannan magana da ma’anar ustazunka cikin tafiyarka da sulukinka cikin kowanne ilimi daban, lallai yadda lamarin yake kamar yadda muke da bukatuwa da ustazu cikin fikihu da usul da ilimummukan da ake dauka a makaranta haka muke da bukatuwa da shi cikin irfani, ita kasa bata taba wofinta daga barin hujja daga barin ustazu cikin akhlak da irfani kadai abin da yahau kanka shi ne ka nema ka bincika ustazu ka kwankwasa kofofinsu tareda naci da kafewa, lallai yadda lamarin yake duk wanda ya kwankwasa kofa ya matsa zai shiga, duk wanda ya dage zai samu
Allah ne abin neman taimako
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- AMSA DA NA BAYAR KAN TAMBAYAR `DAN’UWA ALH ADIL RASHIDI WANDA YA TAMBAYENI GA ME Da YIN SALAH A CIKIN MASALLACIN JUMA’A NA ALAWI DA YAKE A UBAIDIYYA.
- ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA
- Sayyid ku taimaka mana da wani wuridi ko zikiri da zai tunkude mini ni da iyalina hassadar mahassada.
- ina kaunar Allah ina kuma kaunar yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa
- na jarrabu da alakada ta sabawa shari’a, mene ne mafita
- LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH
- wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
- meye hukuncin amfani da Aufaku da Dalasimai kan warkar mara lafiya
- Wadanne ayyuka ne suke kawo albarka
- TA WACCE HANYA MUTUM ZAI KUBUTA DAGA SHAIDAN DA KAIDODINSA