Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hadisi da Qur'an » Zantukanku haske
- Hukunce-hukunce » surorin mustahabbi a nafila
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hanyar tsarkake zuciya » Duk wanda bai da malamin tarbiyya cikin sairi da suluki me zai yi kenan?
- Tarihi » Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wadannan abubuwa ene suke kore kasala da yawan barci? Wadanne abubuwa zasu taimaka mutum wurin watsi da kasala da yawan barci, musammam ibada da aiki da karanta litattafan Ahlil-baiti (as) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Akwai abubuwa masu tarin yaw
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- Hadisi da Qur'an » wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- Aqa'id » YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- Hadisi da Qur'an » shin Allah cikin kura’ni yana Magana da mu da abinda zamu fahimta a yarenmu
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hukunce-hukunce » Shin idan kana son budurwa tana sonka sai kuma iyaye bas yarda yaya za ai Kenan
- Aqa'id » Shin zai yiwu ga imam Mahadi ya hadu d muminai cikin gaiba kubra cikin surar saurayi wani karon kuma ya zo da surar tsoho tukuf.
- Aqa'id » RIWAYA DA ISNADINTA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Hanyar tsarkake zuciya » Azkaru domin haskakar zuciya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Menene ceto? Menene iyakokinsa? Wanene ya cancance shi? Daga karshe muna barar addu’a da ziyararku.
Menene ceto? Menene iya haddinsa? Wanene ya cancanci ceto?
ماهي الشفاعه ؟ وماهي حدودها ؟ ومن يستحق الشفاعه ؟ نسألكم الدعاء والزياره
Menene ceto? Menene iyakokinsa? Wanene ya cancance shi? Daga karshe muna barar addu’a da ziyararku.
Bismillahi rahmanir rahim
Shafa’atu asalin Kalmar daga shaf’u ta ke kishiyar
witru, shi witru yana da ma’anar abu guda daya kamar misalin sallar wutiri daga
sallolin dare, shaf’au kuma da ma’anar biyu kamar misalin raka’a biyu ta cikin
shafa’i, shafa’atu isdilahin kur’ani ne da riwaya kamar yadda yake wajen manya-manyan
malaman mu tana da ma’anar taimakon ma’asumi da cetonsa ko kuma ceton wanda
akaiwa izinin yin ceton tun daga waliyyai da salihai dangane da waninsu, idan
ya zamanto ya yi kasa agwiwa ya takaita ya gaza cikin akinsa, misalinsa kamar
misalin wanda yake hawa dutse, ya zama tilas ya hau sai dai cewa zai sha wahala
zai iya tuntube da kafafunsa yaji ciwo ya fado, sai wani mutum ya zo ya tallafa
masa kan mikewa da tabbata ko kuma ya tunkuda shi gaba, misalin wannan mutum da
ya bashi tallafi ana kiransa da maceci, aikinsa da ya mike kansa kuma ana
kiransa da ceto, to ranar alkiyama duk wanda ya takaita cikin aikinsa a duniya
kamar misalin wanda ya zakkewa aikata zunubai ko ya takaita cikin wajiban da
suka hau kansa da ibada, idan cto ya riske shi kamar ceton annabawa da wasiyyai
da salihan da muminai maza da mata da izinin Allah matsarkaki madaukaki tabbas
shi zai kasance sanadin tsiransa da kubutarsa daga kufaifayin zunubai kamar shiga da tsananta azaba da tsayinta da
makamantansu.
ranar kiyama kowa na
jira da tsimayin ceton annabi mai girma, kai hatta annabawa suna fatan ceton
manzon Allah mafi grima Muhammad mai ceton zunuban mu amincin Allah ya kara
tabbata gareshi, hakika ya zo cikin madukakin hadisi
(إدّخرت شفاعتي لأهل الكبائر من أمّتي)
Na ajiye cetona don masu aikata manya-manyan zunubai.
Wannan ludufi ne kebantacce ga al’ummar da ka jilanta, zahiri lallai shi ceto jin kai ne daga Allah matsarkaki ba wanda don cancanta ba, duk wanda ceto yah ado da shi ta hado da shi ne da ludufi da tausayi daga Allah bawai don cancantarsa ga hakan ba. Sau da yawa wasu karababbun ayyuka kamar misalin ziyarartar imamai tsarkaka (as) na janyo cancantar samun ceto kamar yadda ya zo cikin zahirin hadisai haka ma kamar yadda ya zo cikin ziyarar maulana rida (as)
قال: (من زارني علی بُعد داري کنت أنا وآبائي شفعاءه یوم القیامة)
Duk wanda ya ziyarce ni daga nesa daga gidana ni da iyayena zamu kasance masu ctonsa ranar kiyama.
Hakika manya-manayan malamai daga jamhur din musulmai sun yi rubutu kan wannan janibi, kana iya komawa maktabatul islamiyya, ko maktabatul ahlul baiti daga intanet sakar yanar gizo da sannu zaka samu abin da zai kara maka abin da ka sani a baya gameda ceto, ta hanyar akwo maka ayoyi da riwayoyi da bahasussuka da darasussuka.
Wurin Allah ake neman dacewa da damdakatar.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- MENENE MA’ANAR DUK WANDA YA FAHIMCI BARCINSA YA FAHIMCI LAHIRARSA
- Ginshikan aqida agun 'yan Shi'a
- DAME ZAMU KAFA DALILI KAN WANDA YAKE FADIN CEWA DALILAN DA MUKE KAWO WA KAN MAFI CANCANTUWAR AHLIL-BAITI A.S DALILI NE MARA KARFI
- Yanzu muna karshen zamani Kenan
- MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Ko zaku iya tabbatar mana da ma’asumancin Annabi Adam (as) ta hanyar Saklaini Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Manzon Allah (s.a.w) yace
- RIWAYA DA ISNADINTA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Tambaya dangane da ayar muwadda
- Yaya zaku martini kan shehin wahabiyawa adnan ar’ur da irin cin mutuncin da yake muku ko kuma dai abin da yake fada gaskiya ne kanku mazhabar taku baki dayanta karya ce?