Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hadisi da Qur'an » ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- Aqa'id » Amfani da lasifika a wajen masallaci
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara
- Hukunce-hukunce » Shekara nawa ake rainon yara a shari’ance
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta ga mutum ya cigaba da taklidi da Sayyid Ku'I
- Aqa'id » Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan furta harafin ض a cikin sallah?
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matsayin mace a Al’uma
- Aqa'id » YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- Hanyar tsarkake zuciya » Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
- Tarihi » DANGANE DA INGANCIN ISNADIN HUDUBA TA 55 CIKIN NAHJUL BALAGA
- Aqa'id » Mene ne dokoki amfani da ka’idar (Attasamuhu) cikin lamurran Akida
- Hukunce-hukunce » Ko akwai yankakken dalili na ilimi kan rashin halascin karanta shahada ta uku cikin zaman tahiya da sallama
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wadannan abubuwa ene suke kore kasala da yawan barci? Wadanne abubuwa zasu taimaka mutum wurin watsi da kasala da yawan barci, musammam ibada da aiki da karanta litattafan Ahlil-baiti (as) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Akwai abubuwa masu tarin yaw
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
ni ban nufin `ya`yana su fuskanci irin wahala da matsalolin dana fuskanta ni bazan haramtta musu ba kamar yadda babana ya haramta mini har aka wayi gari alakarmu a dangince ta raunana matuka, saboda ya sayyid na aiko maka da wannan wasika tawa ina mai fata lka taimaka mini da yadda zan fiata daga cutar fusata kan `ya`yana domin in samu damar yi musu mu’amala da tausasawa da jin tausayi da kalmomi masu kyawu wadda wadanda zasu kiyaye musu kimarsu da mutuncinsu da zatinsu nima kuma su kiyaye mini matsayina a wajen `ya`yana.
Allah ya saka muku da dukkanin alheri daga garemu kuma kada ya haramta mana albarkarku.
da sunan Allah mai rahama mai jin kai.
Da zaka san cewa dukan da kake musu bai kasance don ladabtarwa ba kuma ya zarta haddin da shari’a ta iyakance, lallai lamarin yadda yake da zaka dokesu fatar wajen daka doka tayi jajawur toda sai ka biya diyya kuma wajibinka ka mikawa wanda ka doka daga cikin `ya`yanka bayan balagarsa ko kuma dai ka nemi ya yafe maka, idan diyya ta kasance mas’alar shari’a cikin duka kamar yadda cikin riosalolin fikihu daga wajabcin diyya idan wurin da aka doka ya yi jajawur ko kuma yayi baki ko karyewa diyya ta kan sassabawa daga dinare miskalin zinariya ya zuwa dinare goma kerarra wadda ya kasance a zamanin imamai tsarkaka (as) ya sihe ka da ka dokesu da ace zakaji tsoron Allah da ranar kiyama ranar da iayaye ke gujewa dansu saboda tsananin hisabida binsa dalla-dalla, sannan abinda yafi kamata yayainda ka fusata ka danne fushinka ka zama mai hakuri da dauriya, idan baka tarbiyantar da kanka ba kan hakan to kai ka doki kanka mana me yasa zaka doki yaranka da matarka, idan kana cikin fushi zaka rasa hankalinka me yasa zaka doki yaraka doki kanka mana ka dauki takalmi a gaban yaranka ka doki kanka da karfi, lallai hakan zaifi tasiri kan yaranka fiye da ace ka dokesu, idan baka gasgatani ba ka jarraba aikata hakan kon da karo guda ne ka jarraba, ka bani labarin sakamako mai kyau da hakan ya haifar ko kishiyarsa.
Sannan idan babanka yayi maka mu’amala da kausasawa to ai abinda ya dace shine ya zamar maka darasi aki sai ka yiwa yaranka da iyalinka mu’amala da tausasawa , saboda ai kai sakamakon kausasamaka kaji kana kinsa tun kana yaro karami ka ma guje shi byan ka girma, toh fa ka sani bata sauya zani ba haka lamarin dangane da kai da `ya`yanka, da zaki musu mu’amala da kausasawa da duka babu shakka tabbas baka gamsu da abinda babanka ya aikata maka ba, wani mawaki yana cewa : (kada kai hani kan wata dabi’a alhalin kaima kana aikata irinta lallai abin kunyane gareka idan ka aikata babban alaifi)
Sannan ciwaon fusata daga gareka yake maganinma na cikinka ai kaine kake fusata abinda yafi kamata ai kaine wanda zaka danne fushin kayi hakuri. Wajibi ka samar da wata kakkarfar irda da shauki da soyayya mai ninkawa domin tarbiyantar da kanka da barin munanan dabi’u m,isalin fusata da kuma ka adontu da kyawawan halaye masu daraja kamar dauriya da hakuri lallai babu ko kokwanto zaka iya aikata hakan, saboda ta kaka za ace ka iya daga hannu ka doke yaranka da matarka abar tausayi fursuna gabanka amma baka iya dukan kanka ba ? ta kaka zaka fusata kan yaranka amma ka gaza fusata da kanka mai ywan umarni da munana, lallai ita tafi kusanci gareka daga matarka da yaranka me yasa ba zaka doketa ba kayi fushi da ita ba ka tarbiyantar da ita, me ya sameku ne kaka kuke hukunci, wannan wanne irin son kaine abar kyama ta kaka ni bana sonta a kaina amma kuma zan tarbiyantar da yarana da matata da ita.
Daga karshe ka komawa abinda na rubuta kan fushi da hakuri lallai an buga littafin an kuma sanya shi a sayit din alawy.net
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- TA YAYA ZAMU IYA SIFFANTUWA DA KYAWAWAN DABI’UN MUSLUNCI DA NESANTAR MIYAGU
- INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S
- INA SON KAYI MINI NASIHA DA BA’ARIN WASU AYYUKA DA SUKE HASKAKA ZUCIYA
- Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi
- Ina fama da matsalar zamewar zuciya daga hanyar gaskiya
- Wane zikiri ne mutum zai lazimta don ya samu tsaftatar ruhi?
- Ina bukatar Karin bayani kan wannan jumlar(ina rokon Allah ubangijina da ku da sanya rabona daga ziyartarku ya kansance salati ga Muhammad da iyalansa