mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hukunce-hukunce » Wadanne ilimummuka ne mafi muhimmanci da za karanta su don kaiwa ga martabar ijtihadi? Shin ilimin dirayal kalam da falsafa da irfani da tafsiri sharaɗi ne cikin yin ijtihadi ?
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Aqa'id » Me ya sanya Allah ya sanya mana shaukin saninsa a daidai wannan lokacin da ya halicce mu gajiyayyu da ba zasu iya kaiwa ga saninsa ba
- Hukunce-hukunce » Mene ne dalili kan haramcin lido
- Hukunce-hukunce » ladani ya kira sallah adadai lokacin da nake cikin jirgin sama daidai lokacin da jirgin isa kasata shin zanyi sallah bisa niyya sauke nauyi ko kuma da niyyar ramuwa?
- Hanyar tsarkake zuciya » Taimako kan mantuwa da rashin iya haddace abubuwa
- Hukunce-hukunce » Sallar Raga'ib da ta zo daga Ahlul-baiti (a. S) ta fuskanin isnadim riwayar
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Aqa'id » Shin zai yiwu ga imam Mahadi ya hadu d muminai cikin gaiba kubra cikin surar saurayi wani karon kuma ya zo da surar tsoho tukuf.
- Aqa'id » Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Aqa'id » Mene ne dokoki amfani da ka’idar (Attasamuhu) cikin lamurran Akida
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
- Hukunce-hukunce » Ina da tsoro mai tsananin gaske da cewa kada ya kai ga mata ta ta haramtu daga gare ni har abada saboda yawan furta Kalmar na sake ki kan harshe na da nake ko da yaushe.
- Hukunce-hukunce » Idda ga matar mutu'a
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Assalamu alaikum
Me nene hukuncin sallah na bayan na kasha tsaka banyi wanka ba?
Me nene hukuncin sallah na bayan na kasha tsaka banyi wanka ba?
Da sunan Allah me rahama me jin kai
Mustahabbine ayi wanka idan an kasha tsaka, sannan in anbar wanka ba wani matsala, kuma barin wankan baya bata sallah.
والله العالم.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Tambaya atakaice: me yasa a musulunci akwai wurare da aka bada dama dukan yaro karami?
- Shin ya halasta a baiwa bahashime kaffara
- Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan
- Shin sallar Juma’a wajibi ce shin ya halasta na bar sallar Juma’a uku.
- a wani yanayi ne akeyin taimama
- . Shi ya halasta cikin zaman tahiya bayan karanta shahada biyu mutum ya karanta ina shaidawa Aliyu Waliyin Allah ne da Imamai goma sha daya daga yayansa
- Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b
- Shin kumusi yana halasta ga `yan shi’a cikin zamanin gaiba
- Sallar kasaru a cikin jirge