mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

furucin kalmomin larabci a sallah

Menene hukuncin sallar mutumin da a sallarsa baya iya furta kalmomi irin su: وَلاَ الضَّالِّينَ – وإِيَّاكَ – وَلَمْ – وَ بِحَمْدِهِ- وَ الْحَمْدُ– و رحمه و وَ اللّهُ اَكْبَرُ da dai sauran su ? wato idan ya zo furta su baya basu haqqin su da ya kamata.

Bai kamata ba ya kamata kowa ya kokarta ya koyi furta kalmomi iya ka kokarinsa 

Tarihi: [2016/5/2]     Ziyara: [1021]

Tura tambaya