mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Azkaru domin haskakar zuciya
- Hanyar tsarkake zuciya » Koda yaushe ina cikin kunci
- Aqa'id » Ginshikan aqida agun 'yan Shi'a
- Aqa'id » Shin ceton manzo zai tsaya iya kan wadanda yake alaka da su ta jini kadai
- Hanyar tsarkake zuciya » Hakika gabanin nunar hankalina na aikata wani babban laifi sai dai cewa daga bayan na tuba amma tare da haka mutane suna kallona a wulakance, ka nusantar dani mafita
- Tarihi » WANE NE ALKADI TANNUKI MAWALLAFIN LITTAFIN (ALFARAJ BA’ADAL SHIDDA)
- Hukunce-hukunce » Ga wanne malami zan koma cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?
- Hanyar tsarkake zuciya » Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci
- Hanyar tsarkake zuciya » shin akwai wata hanyar magance ciwo ido
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tasirin suna ga wanda aka radamawa shi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne aljani wanne irin tasiri yake da shi kan mutum
- Hadisi da Qur'an » Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja?
- Hukunce-hukunce » Shin akwai saki cikin auren da aka kulla shi ba tare da sigar shari’a ko auren hukuma ba?
- Hukunce-hukunce » Shin kuna ganin ingancin A’alamiyyar (mafi ilimi) shaik wahidul kurasani?
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
yaya ake yin auran mutu'a
Shi daurin aure yanada sharadi wato yana da hanyar
da akebi ake daura shi kuma hanyar sa itace abun da ake kira siga da larabci to
idan ya zamo angudanar da ita wnna siga bisa yadda malamai suka sharxanta sanna
aka cika sauran sharudda kamar su tsawan lokacin da auran nasu zai kai kamar
wata d aya ko fiye da kuma sadaki da sauransu to auran zai zamo ya igganta wanna
siga kuma itace kamar haka زوجتك نفسي على المهر المعلوم في المدّة المعلومة) wanna itace sigar da mace take fara fada sai
miji yace (قبلت)
wanna ga mutuman da ya iya larabci amma malamai dayawa sun halatta shi da
kowana yare .
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Menene hukunci kan mace cikin bayyanar da karatun sallah da boyewa idan ita macen ta kasance tana yiwa wani sallah ba kanta ba?
- Mene ne hukuncin sallah cikin wadannan lokuta: bayan hudar rana da lokacin daidaitar ta da lokacin da take yin ruwan dorawa yellow
- Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?
- Shin ya halasta sanya sunan Mala’iku
- Idan wani mutum ya karbo sallar kwadago (sallar da ake biyanka don ka sauke bashin sallar wani mamaci da ake binsa bashinta) sai kuma ya bayar da ita ga wani domin yayi, idan wanda ya bawa yayi shin ta isar, idan ya saba ya biya wanda ya baiwa kasa da far
- Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Mene ne hukuncin wanka da sallar ranar idin Nairuz
- Shin akwai banbanci tsakanin Akbariyun da Usuliyun
- karanta fatiha da tasbiha a raka ta 3 da ta hudu
- Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata