mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Basukan shari’a
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan iya sanin hakikanin lokacin sallar magariba
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina da `da mai tsananin fusata
- Hanyar tsarkake zuciya » ina kaunar Allah ina kuma kaunar yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda ya taba Tsaka
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wadannan abubuwa ene suke kore kasala da yawan barci? Wadanne abubuwa zasu taimaka mutum wurin watsi da kasala da yawan barci, musammam ibada da aiki da karanta litattafan Ahlil-baiti (as) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Akwai abubuwa masu tarin yaw
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya juya baya ga alkibla
- Aqa'id » RIWAYA DA ISNADINTA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin manzon Allah (s.a.w) yana da diya mace fiye da guda daya
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunci mace cikin bayyanar da karatu da boyewa cikin sallar niyaba
- Aqa'id » Shin Limami zai iya Sallar idi sau biyu, ko kuma sallar da yayi a ranar da marja’in sa ya tabbatar masa cewa Idi ne ya wadatar?
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Karo da juna tsakanin ka’idar dake cewa duk wanda yayi ijtihadi ya dace yanada lada guda biyu, idan kuma ya kuskure yanada lada daya da kuma hadisin imam Sadik amincin Allah ya kara tabbata gare shi.
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ni mutum ne wanda yake samun kasa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wannan hali?
Shi sauri
ina iya rabashi gida biyu ko fiye da haka na daya sauri akan abun da yashifi
duniya shi wanna abun baya da alaka da lahira to irin wanna saurin daga
shedanne amma na biyu shi ne sauri akan abun daya shafi bautawa Allah, to sauri
ana daga Allah ne kamar yadda yace a cikin littafin sa mai girma }سارعوا إلى مغفرة من ربكم وجنة عرضها السموات
والأرض) abun nufi ku hanzarta zuwa neman gafara daga ubangijin ku
da kuma neman aljanna wadda fadinta yakai fadin sammai da kasa.sanna harma akan
abun daya shafi duniy idan mutum zaiyi shi a tsanake cikin nutsuwa yafi alheri
.kuma kirana ga mai tambaya shi ne daya tsara al’amarin sa na rayuwa ya kuma
tabbata akan sa da fatan Allah yasa mudace.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Haquri maganin zaman duniya
- Neman rahamar ALLAH
- Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis
- Riwayoyi masu tarin yawa son zo dangane sabawa mata da hana yin shawara da su, yaya zamu fahimci wadannan riwayoyi ko kuma a wannan muhallin ake Magana kansu kaka zamu fassara su
- Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shine ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani
- : gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata ai mana Karin
- wanne ayyanannun ka’idoji da zamu lazimce yayin da muke mudala’ar riwayoyi
- Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- Mutumin da ya gano cewa matarsa tana cin amanarsa