Tarihin rayuwar Saiyid Adil Alawi. ◄

Tarihin Sayyid

Aiyukan wayar dakan jama'a

Husaini ta Imamu Kazum a Qum

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai,

Cikin ikon Allah a Karin Qum Allah yawadatamu takaiga munsai gida wannda aka rugujeshi aka gina husainiyya wadda mukasamata suna Husainiyya ta Imamain Kazumain dakuma makaranta mai suna Makaranta imamaini Jawadiyain da wasu abubuwan domin gudanar da shirye-shirye na addini.