Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Cibiyar wa'azi da fadakarwa
Tarihin rayuwar Saiyid Adil Alawi. ◄

Tarihin Sayyid

Aiyukan wayar dakan jama'a

Cibiyar wa'azi da fadakarwa

Da suna Allah mai rahama mai jin kai,

Ita wanna duniya tinda aka halicceta take cike da yayayya tsakanin gaskiya da karya itadai kirya tanasu tamamaye al’umane ta hanyar al’adunsu da zamantakewar su na yau da kullin badan komaiba sai dan sanin da ma’abuta karya sukayi ciwa ita dai la’ada da zamantakewa ta kowace al’uma tanada mutukar tasiri wajan mamaye al’uma sabo da ita al;ada tana daga cikin abunda suke ginshikaine na kowace al’uma sabo da hakanema ake ganin lalatacciyar al’ada amatsayin kalubale ga al’uma saboda mihimmancin datake dashine yasa shima musulinci ya bata kulawa ta masamma yakuma dauketa kamar hanyar kawo kyara a tsakanin al’uma.Hakannema yasa musulinci ya tumbuke dukkan al’du marassa kyau a tsakanin al’uma domin maye gurbunta da koyarwar musulinci da kyawawon halaye da kuma koyarwar musulinci.Amma yayin da su musulmi suka nisanci koyarwa irin ta addinin musulinci sai suka zama kamar juji sai makiyansu suka sami damar dannesu a cikin kasashan su kai a tarihimmu na musulinci saida akasami wasu makiya da sukaso suga bayan musulinci badan kokarin da Ahlulbati sukayiba na kare shi wanda shi wanna din alkawarine na Allah domin shine wanda ya umarci manzasa daya nada halifufin sa ,sanda wafatunsa ya karato kamar yadda yafada a cikin littafin sa shi ne wanda yasan ida zaisa sakonsa abunnufi shi ne wanda yasan wanda zaizaba domin isar da sakon shi kamar yadda yazo a hadisi cewa :hakika ni na barmuku abubuwa biyu wadanda mutikar kukayi riko dasu bazaku tababataba,wanna abubuwa guda biyu sune Al-qur’ani da kuma iyalan gidana.manzan na Allah yakuma siffatasu dacewa :sunyi kama da jirgin annabi Nuhu abun nufi duk wanda ya shiga ya tsira duk kuma wanda yabari yatafi yabarshi to ya halaka.To kagakenan duk wanda bai riko dasuba ,to yahalaka.To sakamakon rikon da wasu sukayi da wanna wasulci na manzan Allah ne yasa aka sami juyin –juyahali a kasar iran a karkashin jagoranci na babba malaminna wato Imamu Kamaini,to bayan wanna nasara da Iranawa suka samu a kasar su,to sai yazamu sanadiyar fadakar mutane a duka duniya baki daya kuma masammama a kasar ta Iran ,sai akayitabude cibiyoyi domin wayar da kan jama’a akan abun dayakamacesu suyi ,to dahane muma Allah yasa muna daga cikin wadanda zasu iya wanaabu kwar-kwadan abun dazamu iya muma muka kafa cibiya wato mu’assasa. SHabiyar ga  watan Sha’aban na 1410 hijiriyya .manufofin mu’assasar shi ne kamar haka: Gana dalibi,dakuma masu wa’azi da yada musulinci na asali daga bakin iyalan gidan manzo da shirye-shirye kala-kala.