Tarihin rayuwar Saiyid Adil Alawi. ◄

Tarihin Sayyid

Aiyukan wayar dakan jama'a

Haihuwar SAYYID

Haihuwar sa,

Hakika ina godiya ga Allah wanda shi ne ya halicce ne a wanna duniya yakuma yimana baiwa ta abubuwa daban-daban, ni an haifeni ne a ranar shida ga watan Ramalana mai mai girma a shekara ta 1375 ta hijira a garin Kazumain a kusa da hubbare ko kabari {Harami} na imamai biyu wato Imamu Musa bin Jafar da Muhammad bin Ali Al-jawad Alhamdulillahi nasami soyayya ta mahaifiyata da daggina masammama dayake nine da namiji bayan mata biyu,saidai sanda aka haifeni mahaifimmu yarasu Allah kaimasa rahama bazan gusheba anan bace saina mika gai suwa tamasamma ga mahaifiyarmu wacce ta sha dawainiyarmu badare ba rana da fatan Allah yasakamata da gidan al-janna amin kuma har yau inada wasu daga cikin labare na yarintata, misali wata rana kauwar mahaina tatafi dani ziyara ta imamu Musa al-kazum ,akan hanya muna tafiya saina futo da kudi daga aljihuna domin nasai irin abun da yara suke saya sai tacemini wanna kudin yazu ba’a amfani da shi sabo da yarinta ni bansani ba .Daga nanne kuma bayan shekaru kan muka koma Karin Najaf ,idan acin ne muka sami damar shiga makaranta ta buko ni da dan uwana bayan shekaru kadan sai mahaifinmu yacemana da mufara karatun addini  dagananne muka shiga hauza har lokacin da Sadama yakoru dalibai da wasu mutane da suna ciwa su Iranawane to a wanna lokacin muma korar ta hada damu ,daga nanne muka sami kammu a cikin Karin Qum na kasar Iran to damamu asalinmu Iranawane muna da jinsiyya ta Iran sai mukacigaba da karatummu na addin a Qum, A        llahamdu lillah akan cigaban damuka samu zuwa yau.