sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
  • Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
  • Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
  • Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
  • MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
  • Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
  • muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
  • Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
  • Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
  • Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
  • Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
  • Shahadar Fatima Azzahra A.S
  • Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
  • Muna taya daukacin al'ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi (s.a.w) da jikansa Imam Jafar Assadik (a.s)
  • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Hassan Askari amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da wafatin Manzon Allah (s.a.w) da kuma shahadar jikokinsa Imam Hassan Almujtaba da Imam Rida (a.s
  • Allah ya grimama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Hassan Almujtaba amincin Allah ya tabbata a gareshi
  • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
  • sababun labare

    Labarun da ba tsammani

    Sayyid Adil-Alawi ya ziyarci cibiyar harkokin addini a garin Samarra mai tsarki

     

     

     

     

    Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin bakuntarsa ga cibiyar harkokin addini ta Samarra mai tsarki inda ya kai ziyara ga cibiyar harkokin addini da take karkashin hubbaren Imam Hadi da Imam Askari (as) inda babban malamin ya samun damar ganawa da Shaik Karim masiri wanda shi ke kula da wannan cibiya, Shehin malamin ya takaitaccen bayani gameda ayyukan wannan cibiya da manufofin ta da haduffan da suka sanya aka kirkire ta da kuma irin rawan da ta taka cikin bayanin A'imma amincin Allah ya kara tabbata a garesu da malaman wannan gari da marhaloli dahubbare mai tsarki na Imam Hadi da Imam Askari ya shallake.

    Sannan kuma janibin shi Allama Sayyid Adil-Alawi lallai shi ya kasance yayi Almajirantaka a hannun Ayatullah Uzma Sayyid Mar'ashi Najafi (kd) wanda ya kasance ya rayu a garin Samarra ya kuma yi karatu cikin wannan madaukakin gari har na tsawon shekaru biyu, kamar yanda ya karfafi ayyukan wannan cibiya da natijojin ta na ilimi da tunani yana mai bayyana cewa hakan yana baiwa cibiyar xayanta da kevanta mai girma, daga karshe cibiyar ta kaddamawar wannan babban bako da wasu adadi daga abubuwan da ta yi.

    Tushen labara- wikalatul anba'ul Hauza Ilimiyya fi Njaful Ashraf