sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » Tunawa da Ranar haihuwar Imam Aliyu bn Husaini Zainul Abidin Amincin Allah ya tabbata a gare shi
- Labarai » muhadarori cikin haramin Imam Rida (as) daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya
- Labarai » ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI KAIWA ABU ABDULLAHI HUSAIN ZIYARA A.S
- Labarai » Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa shahadar Imam Sajjad (a.s)
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » AN KARRAMA AYATULLAH SAMAHATUS SAYYID ADIL ALAWI DA LAMBAR GIRMAMAWA DA GODIYA DA TARIHI.
- Labarai » Majalisan zaman makoki da ta’aziyar shahadar siddikatu dahira Fatimatu Azzahara amincin Allah ya kara tabbata gareta wanda zai kasance a masallacin juma’a na jami’ul dirul kabir cikin garin basara tare da halarta samahatus sayyid Adil-Alawi (h)
- Labarai » Makalar Idin Nairuz a muslunci ta fito tareda Alkalamin Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Watsa muhadarar Sayyid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Al’ahwaz
- Labarai » Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)
- Lacca » MUNA TAYA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMI MURNAR HAIHUWAR SAYYADA FATIMA MA'ASUMA AMINCIN ALLAH YA TABBATA GARETA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » Samahatu Assayid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasatul Dalili a birnin Qum wacce ta ke karkashin hubbaren Imam Husaini (as)
- Labarai » LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).
Muna daga mafi zafin ta’aziyya zuwa ga shugabanmu majibancin lamarinmu sahibuz-zaman ( ruhina fansar kurar takun kafarsa) cikin wafatin kakansa imamul Aliyu bn Muhammad Alhadi amincin Allah ya kara tabbata garesu kamar yadda muke kara kai ta’aziya zuwa ga mukamin manzon Allah (s.a.w) da iyalan gidansa masu karamci tsarkaka hakama zuwa ga malaman al’ummar musulmai baki daya.
Matsayinsa A ilimi amincin Allah ya kara tabbata gareshi:
Hakika dukkanin manya-manyan malaman tarihi da sira sun yi ijmma’I kan cewa lallai imam (as) ya kasance alami da ba a iya kusantarsa daga tsakanin alaman manyan malamai zamaninsa, hakika Shaik dusi ya ambatar masa cikin littafinsa mai suna (Rijalul dusi) Almajiransa dalibai dari da tamanin da biyar da marawaitan hadisi wanda suka rawaita daga wurinsa daga gareshi.
Imam (as) ya kasance makoma marja’i ma’abota ilimi da fikihu da shari’a, litattafan riwaya da hadisi da munazarori da fikihu da tafsiri da misalsalansu sun cika da abinda aka karbo daga gareshi sun kimsu da ilimansa da ma’arifofinsa.
daga hukuncinsa amincin Allah ya kara
tabbata gareshi.
Daga maganganun da
hikimomin imam Aliyul Alhadi (as)
● قال الإمام الهادي (عليه
السلام): من اتقى الله يتقى ومن أطاع الله يطاع ومن أطاع الخالق لم يبال سخط
المخلوقين ومن أسخط الخالق فلييقن أن يحل به سخط المخلوقين.
Imam hadi (as) ya ce: duk wanda ya ji tsoran Allah shima za
aji tsoransa, duk wanda ya yiwa Allah da’a shima za ai masa da’a, duk wanda ya
yiwa Allah biyayya ba zai damu yi da
fushin mutane ba, amma wanda ya fusata Allah to ya samu yakini da cewa fusatar
mutane zata sauka kansa.
● قال الإمام الهادي (عليه
السلام): إن الله لا يوصف إلا بما وصف به نفسه وأنى يوصف الذي تعجز الحواس أن
تدركه والأوهام أن تناله والخطرات أن تحده والأبصار عن الإحاطة به نأى في قربه
وقرب في نأيه كيف الكيف بغير أن يقال كيف وأين الأين بلا أن يقال أين هو منقطع
الكيفية والأينية الواحد الأحد جل جلاله وتقدست أسماؤه.
Imam hadi (as) yace: lallai Allah ba a siffanta shi face da
abinda ya siffanta kansa da shi, ta yaya za a siffanta wanda marisakai suka
gaza riskarsa, wahamai suka gaza samunsa, darsawa ta kasa iyakance shi, idanuwa
suka gaza kewaya da shi, ya nesantu cikin kusantuwarsa ya kusantu cikin
nesantarsa, shi ya kayyafantar da kaifa ba tareda da ace kaifa da fadin ina
aina ba tareda fadin yana in aba me yankakkiyar kaifiya da ainiyya daya
makadaici girmansa ya girmama sunayensa sun tsarkaka.
● قال الإمام الهادي (عليه
السلام): الشاكر أسعد بالشكر منه بالنعمة التي أوجبت الشكر لأن النعم متاع والشكر
نعم وعقبى
Imam hadi (as) yace: mai godiya shi ya azutar da yin godiya daga gareshi da ni’imar da ta wajabta yin godiya saboda ita ni’ima dadi ce godiya kuma ni’ima ce da kyakkyawan akiba.