sababun labare
- Labarai » Laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye cikin dandali sadar da zumunci na Instagram
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Assayid Adil-Alawi cikin watan Ramadan Mai albarka a shekara ta 1442 hijiri
- Labarai » Allah ya farantawa kwanakinmu da naku, muna farin cikin nuna murna da farin ciki ga al’umma musulmi shi’a da sunna kan haihuwar Imam Mahadi
- Labarai » MUNA TAYA KU MURNAR TUNAWA DA RANAR HAIHUWAR IMAM HUSAINI A.S
- Labarai » Allah ya faranta kwanakinku da namu cikin tunawa da ranar da aka aiko da Annabi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar kofar samun biyan bukatu Imam Musa Alkazim (A.S)
- Labarai » muna taya gurguzun al’ummar musulmi murnar zagayiwar ranar haihuwar Sarkin Muminai Aliyu BN Abu Talib amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahada wafatin Assayida Zainab diyar Sarkin Muminai amincin Allah ya tabbata a gareshi
- Labarai » Muna taya ku murna da farin ciki da haihuwar Imam Muhammad Jawad amincin Allah ya tabbata a gareshi.
- Labarai » Sabon littafi mai suna (Ruhul Inaba fi Tafsiril Du’a Sari’ul Ijaba) wallafar Samahatus Assayid Adil-Alawi
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » Munasabar tunawa da nasarar juyin juya halin muslunci a cikin Iran
- Labarai » Cikin taimakon Allah da talalfinsa Assayid Adil ya fara bada bahasul Karijul Usuli cikin sabuwar Daura a shekara ta 1442 hijiriya
- Labarai » Shahadar Fatima Azzahra A.S
- Labarai » Lokutan shiryye-shiryen Aklak da Akidu na Samahatus Assayid Adil-Alawi da zai kasance a tashar Alkausar ta tauraron `dan Adam
Labarun da ba tsammani
- Labarai » Ubangiji ya faranta kwanakinku bisa zagayowar ranar haihu war Assayada Fatima Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta
- Labarai » watsa shirye-shiryen Samahatu Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar taurarron dan Adam mai suna Addu’a
- Labarai » Lacca kan kyawawan dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida amincin Allah ya tabbata gareshi wanda samahatus sayyid adil alawi zai gabatar
- Labarai » al-umar musulmi murnar haihuwa ta Fatima Azz
- Labarai » Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)
- Labarai » Makala cikin jaridar sautin kazimaini 222-221 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai An buga Makalar mai taken kashe-kashen ma’arifar husainiyya ta samahatus-sayyid Adi-Alawi cikin jaridar sautul Kazimaini222-221 cikin watannin muharram mai alfarma da safa
- Labarai » An buga mujalar sautil kazimin me lamba 210/211 wacce take fitowa a wata
- Labarai » Muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin hubbaren Sayyada Ma’asuma dangane da munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).
- Labarai » Bayanin Sayyid Adil-Alawi dangane shelar da shugaban kasar amerika donal trump ya yi a kan birnin kudus
- Labarai » tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
- Labarai » muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar tunawa da ranar haihuwar jarumar cikin hashimawa Sayyada Zainab amincin Allah ya kara tabbata gareta.
- Labarai » UBANGIJI YA GIRMAMA LADANKU KAN SHAHADAR IMAM HASSAN ALMUJTABA (A.S)
- Labarai » Sayyid Adil-Alawi ya ziyarci cibiyar harkokin addini a garin Samarra mai tsarki
- munasabobi » MUNA TAYA DAUKACIN MUSULMAI MURNAR ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWAR WANDA AKA HAIFA CIKIN DAKIN KA’ABA ALIYU IBN ABI `DALIB(AS)
Labarai wanda akafi karantawa
- munasabobi » Ma'asumiyya Haura'u Zainab amincin Allah ya kara tabbata gare ta tare da Alkamin-samahatus sayyid Adil Alawi
- Labarai » Imam mahadi(af) da tsawon rayuwa a binciken sabuwar mahanga-tareda alkalamin sayyid adil alawi
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar haihuwar imam mai tausayi sarki aliyu ibn musa arrida amincin Allah ya tabbata gare shi
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » Sirri daga sirrikan manzon Allah tsira da amicin Allah su kara tabbata gare shi da iyalansa-tare da alkalamin samahatus sayyid Adil-Alawi (dz)
- munasabobi » Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Lacca » Fatima zahara madubin kyawun Allah girmansa ya girmama
- Labarai » Ubangiji ya gwabunta ladanmu da naku da tunawa da ranar shahadar kofar biyan bukatu imam musa alkazim(as).
Tambaya 2/ mace tana da rawar takawa cikin harkar wayar da kai cikin isar da sakon muslunci, shin za a iya bamu wani kebantacce samfuri da misali a aikace daga rawar da mata muminai suka taka cikin ayarin Husaini (as)?
Amsa: hakika shugabarmu Zainab (as) ta buga mafi kyawun samfuri da misali ga rawar da mace ta taka cikin isar sakon muslunci daga abin da ita sayyada Zainab (as) ta yi cikin waki'ar karbala mai radadi daga abin da ta dinga dauka daga musibu masu girma wadanda manya duwatsu ke jin nauyin daukarsu, tare da sayyada zamu iya ganin abubuwa kamar haka: lallai ita ta tattaro dabi'u biyu masu kayatarwa, mai riwaya kanta ya na cewa: ban taba ganin jaruma mafi kaifin harshe daga gare ta ba, na'am hakika ta tattaro tsakanin sinadari biyu kunya da kame kai, aikin isar da sako na siffanta abin da aka ji daga hububarta, lallai sayyada Zainab (as) ta debo daga kalaman sarkin muminai Ali (as) har sai da akai zaton cewa lallai fa Ali ne ya fito daga kabarinsa a nan zamu waiwayi wata gaba mai muhimmanci: lallai sayyada Zainab (as) abin da ta cimma ga kaiwa gare shi daga kammaluwa da cigaba na ruhi ya kasance daga sa'ayinta da zage dantsenta tsahon shekaru masu tsayi tun bayan shahadar mahaifiyarta sayyada Fatima zahara (as) ta kasance tana aiki kan samarwa kanta da kamala a ilimance da aikace da karkatuwa zuwa ga shugabanta ubangijin talikai.
Tambaya 3/ muna fatan daga samahatus shaik ya bamu labarin wani abu da ya faru mai fadakarwa wanda ya alakantu da yunkurin imam Husaini (as) da zamu fa'idantu da fadakuwa daga gare shi?
Amsa: wannan al'amari ya faru ne a garin kurasan ni naji daga ma'abocin al'amarin kai tsaye, wanda ya kasance daga fitattun masu karfafaffiyar huduba kan mimbari mai tasirin gaske mai motsa zukata, ya kasance ko da yan baituka ya raira kan al'amarin ashura mutane na rushewa da kuka wannan mai huduba ya na da wannan baiwa, zuwa ga ya kasance ya na da buri lokacin samartakarsa, sai ya nufi karbala tare da wahalar da zuwa karbala ke da ita a wancan zamani, ya roki Abu Abdulah (as) da ya bashi wani karfi cikin tasirin zukata ta yanda da shimru (la) zai saurari hudubarsa da sai ya tasirantu, take Allah ya bashi wannan iko alfarmar imam Husaini (as) wancan baiwa cikin wasu shekaru sai wata tsohuwa ta nemi da ya zo majalisin ta'aziyya tare da matan da za su taru tare da ita cikin wannan dare, sai ya amsa gayyatar ta tare da cewa ransa bai so sakamakon gajiya da ya yi saboda yawan majalisai da ya halarta a daren sai dai cewa a wannan dare da ya yi alkawarin halartar majalisin wannan tsohuwa barci ya yi galaba kansa bai samu damar zuwa ba, sai a mafarkinsa ya ga imam Rida (as) ya na zarginsa kan kin zuwa majalisin waccan tsohuwa, take ya farka alhalin ya riga ya makara, sai ya tafi wajen wannan tsohuwa wacce ta kasance tana ta jiransa ita kadai bayan dukkanin matan da suka kasance tare da ita sun gaji sun tashi sun tafi, tare da haka sai ya raya wannan majalisi na wannan baiwar Allah ya ce wannan majalisi ya kasance mafi fifitar majalisi cikin tasiri da kuka da ya raya a tsahon rayuwarsa, wannan ishara ce kan rashin tawayar kowanne irin majalisi da aka raya ambaton Ahlil-baiti (as)
Tambaya 4/ mene ne sababin bushewar hawaye da rashin tasirantuwa cikin majalisin shugaban shahidai (as)?
Amsa: lallai majalisan Abu Abdullah Husaini (as) basu takaitu kan mas'alar kuka ba, akwai wasu sinadarin amfanuwa a ilimance, da tasirantuwar tunani daga abin da mai huduba ke fada, da tattarowar darusa cikin wannan yunkuri mai albarka dangane halin taushin zuciya ya kamata a banbanta tsakanin mas'alar taushin zuciya da mas'alar hawaye, ya na daga abu mai yiwuwa ga mutum zuciyarsa tayi taushi ta karye sai dai cewa sakamakon dalilai na lafiya ya na rayuwa cikin halin bushewa a kafewar hawaye, lallai cikin wannan yanayi taushin badini da kukantuwarshi ya na isarwa, amma idan sababin kafewar hawaye ya kasantu daga aikata zunubi da sabo to ya zama wajibi kansa ya yiwa ubangijin talikai alkawari cewa lallai shi zai kasance daga daliban da makarantar ashura ta yaye da cewa lallai shi zai yi watsi da aikata zunubi da sabo, sannan mu sani lallai hakan ya na daga alamomin karbuwar zaman makoki da juyayi
Tambaya 5/ shin kuna yin nasiha da halartar majalisai ga wanda bai imani da imamancin imamai (as) ba daga musulmi?
Amsa: hakika majalisan imam Husaini (as) su majalisai ne budaddu ga dukkanin musulmai su wasu kasar shuka ce ma'ani'imciya mai karbar iri ga sakafar addini cikin mabanbanta fagagenta: daga tafsiri, sira, fikihu,irfani, da makamantansu daga fgagen sanin cewa lallai shi imam Husaini (as) shi fa jikan annabi (as) ne, sannan masadir din musulmai cike suke da abin da ya zo kan falalar kuka kan musibar da ta same shi, mene ne ya sanya muke ganin tasirantuwa da batun imam Husaini (as) daga wadanda bama musulmai ba tare da cewa su musulmai su suka kafi kowa cancanta da tasirantuwa da shi? Ya zama wajibi muyi bakin kokari cikin isar da sako ga bangaren da ke kishiyanta da uslubi na nustuwa wanda aka kiyaye maudu'i cikinsa wanda ya ke nesanta daga jayayya bakararriya kan kowa, lallai wadannan hanyoyin sakafantarwa masu yawa a wannan zamani sun yanke uzuri kan dukkanin wadanda suka dau nauyin aikin sakafa da fahimtarwa cikin wannan fage a wuyansu.
Tambaya 6/ shin kuna da wasu shawarwari da za ku bayar kan raya zaman makoki da ta'aziyyar imam Husaini (as)?
Amsa: na'am, mu munyi imani da larurar riko da zamani cikin raya sha'a'irul diniyya ibadojin addni, kamar yadda ya kasance maudu'i cikin tanadin karfi, banyi imani cewa akwai wani mai hankali da ya ke ganin dole sai an riko da ingarmomin dawakai ba, to haka al'amarin ya ke dangane da raya majalisan imam Husaini (as) da kari kan bukukuwan al'adu ya zama dole a shigar da wasu sinadarai na cigaba wanda suka dace tare da halin wayewar jama'a da bukatarsu, haka mu kara dagewa cikin kirkirar kasidoji masu balaga masu tasiri don motsa zukata cikin maukiban hausainiyya, da basu yanayi na alamta addini bawai abinda muke shu'uri kadai ba.
Tambaya 7/ daga cikin samfuran imani cikin yunkurin Husainiyya shi ne dangantakar Husaini (as) da Allah mai girma da daukaka cikin dukkanin marhaloli da ya nayi wadanda ya yi gogayya cikinsu tun daga madina har zuwa makka daga makka zuwa karbala mene ne fashin bakinku kan haka?
Amsa: lallai imamanmu (as) sune suke dauke da tutar tauhidi, Husaini ya kasance ya na rayuwa cikin ashura cikin ya nayin shahada dukkanin wanda ya ke rayuwa cikin wannan ya nayi ya zama tilas ya kasance cikin halin munajati tare da ubangijin talikai sai dai cewa alakar Husaini (as) da addu'a alaka tsohuwa saboda haka ne muke iya gani cikin ranar mutane na sanye da haraminsu kan dutsen Arafat bai yiwuwa garesu su wofinta daga alamomi biyu wadanda sune: addu'ar Arafat ta imam Husaini (as) da ziyarar imam Husaini ranar Arafat wannan wata hakika ce da take dawwamar da ambaton imam Husaini (as)
Tambaya 8/ kwanaki araba'in daga ashurar imam Husaini ya zuwa lokacin araba'in wani lokaci ne da mutum zai iya zurfafa alakarsa da imam Husaini, shin kuna da wasu `yan shawarwari kan wannan sha'ani?
Amsa: cikin wadannan kwanaki arba'in mutum zai iya tashi da wani motsi na tunani: sai ya karanta rayuwa ta ilimi ta shugaban shahidai imam Husaini(as) yaya rayuwarsa ta kasance, yaya sulukinsa ya kasance tare da ragowar mutane, yaya mu'amalarsa ta kasance tare da talakawa, da da girmansa da afuwarsa da tausayinsa: wancan tare da lazimtar ziyarar ashura hakika mu muna karantawa cikin ziyararsa:
(اللهم اجعلني وجيهاً عندك بالحسين×)!
Allah ka sanya ni mai alfarma wajenka don Husaini (as)
Da ace dayanmu cikin hakkinsa za a amsa masa wannan addu'a tasa da ya kasance ma'abocin rabautatuwa da babban rabo duniya da lahira
Tambaya 9/ yaya kuke fassara shu'urin da ya ke zuwarwa mutum bayan kammala wadannan majalisai da bukukuwa masu girma?
Amsa: tare da kasantuwa majalisan Husainiyya majalisan kuka da bakin ciki ala'amarin bai wofinta daga cutuwar badini sai dai cewa mu muna ganin wannan shu'uri da ya ke zuwowa mai ta'aziya bayan gama zaman majalisi shi ne dai mai zuwar mai azumi bayan buda baki da kammala azuminsa lokacin idin karamar salla bayan kammala hajji lallai wannan hali na farin ciki da farantuwar badini da debe haso mai tsanani kallon ubangijin talikai ne ya sabbaba shi da waiwayonsa ga bawansa sai dai cewa tare da haka bai kamata a wuce gona da iri ba cikin wannan ala'amri , lallai abin da ya kamata mai ta'aziya shi ne ya kokarin samun iko kan wannan shu'uri da ya ke ji don kada ala'amarin ya koma zuwa ga ci barkatai da rashin tsari, mu gafala da cewa lallai mu gabanin kankanin lokaci mun kasance cikin jimami da zaman makoki da ta'aziyya, lallai kuma shi wannan wata wata ne na nuna bakin ciki da jimamin Ahlil-baiti (as).
Tambaya10/ wacce shawara zaku bayar kan jnigina bahasin tauhidi cikin majalisan Husainiyya?
Amsa: wajibi kan dukkanin kowanne mumini neman kusanci mabayyani lokacin halartar majalisin Husaini (as) da yin salla raka'a biyu don gaisuwa ga masallaci, idan ya kasance an shirya majalisin cikin masallaci sannan ya yi sujjadar godiya bayan gama zaman majalisin da kuma amfanar lokacin fuskantowa bayan gama majalisi-ta yadda za aga hawaye na kwarara tare da munajati da ubangijin talikai, wannan lokaci ne mai tsadar gaske, bai zama dole ya kara maimaituwa ba nan gaba.
Tambaya11/ me kuke nasiha ga `yan'uwa da suke zaune cikin halwa cikin fagen alaka da imam Husaini (as) da majalisan juya yinsa ?
Amsa: hakika mai zikirin Allah matsarkaki madaukaki tsakankanin masu gafala shi kamar misalin mai yaki tsakankanin masu guduwa, lallai tsayar da majalisin juya yin Ahlil-baiti cikin wadancan manesantan kasashe tana awonta wajen Allah madaukaki shi ne ita tana daga sadaka mai wanzuwa mai matukar isarwa cikin tunkude bala'i ga barin mutum, hakika daya daga cikinsu ya nakalto mini da cewa shi ya rayar da ambaton Husaini cikin wani yanki daga yankuna masu nisa ta yadda ya taho wani rekodin tare da shi ya kama jin juyayin Husaini (as) cikin tsakankanin kungurmin daji