فهرست کتاب‌‌ لیست کتاب‌ها
■ KALMAR TARBIYYA CIKIN HARSHEN LARABCI DA YANDA AKA YI 4
■ FASALI NA ( 2 ) 24
■ AUREN DABI'A 24
■ FASALI NA 3
■ FASALI NA 4 73
■ FASALI NA 5 131
■ FASALI NA 6 176
HAQQOQIN DA MA'AURATA SU KAYI TARAYYA CIKI 177
1 – HAQURI 178
2 – KAMEWA DAGA ZALUNCI DA CUATARWA 179
HAQQOQIN MATA 180
CIYARWA DA YALWATAWA 185
TAUSAYAWA DA KAMEWA DAGA ZALUNCI 187
KAMEWA DAGA BARIN DUKA MAI CUTARWA 187
UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI DA MUMMUNA 193
GARKUWA 196
8 – KYAUTATAWA : 196
9 - KYAWUNTA ZAMANTAKEWA 197
3 – TAUSAYAWA MIJI : 208
4 – HIMMATUWA DA KULA DA CIKIN GIDA DA KAYYAKINSA : 209
5 - HIMMATUWA CIKIN SAUKE HAQQOQI 209
6 – JIMA'I 210
7 - ADO 213
8 – KAMEWA CIKIN MAGANA : 219
SHUGABANTAR IYALI 225
DALILAI DA SUKE SANYA DAWWAMAR AURE 227
1 – SON JUNA 228
2 – YAWAITA AIKATA ALHERI: 228
4 – SANYA FARIN CIKI: 229
5 – BIYAYYA DA NEMAN YARDAR MIJI: 230
6 – KIYAYE MUTUNCI DA DUKIYA : 230
7 – TAIMAKO DA TALLAFAWA 230
8 – TARBAR MIJI DA KYAWUNTA BANKWANA DA SALLAMA : 231
9 – KALAMIN AQIDOJI MAI KYAWU DA QARFAFAFFEN FURUCI. 232
10 – KARBAR UZURI DA YIWA JUNA UZURI : 232
11 – BINSU SANNU SANNU CIKIN KOWANNE HALI : 233
12 – KYAWUNTA LAFAZI CIKN KOWANNE YANAYI : 233
13 – RASHIN SAURARON KYAUTATA AIKI DARI BISA DARI 233
14 – RASHIN IKON DAUKAR NAUYI A RAYUWANCE : 234
15 – RASHIN GORI KAN MIJI : 234
16 – RASHIN QAURACEWA AL'AMARIN SHIMFIDA: 235
17 - YIN SHAWARA DA MATA BANDA BIYE MUSU: 235
18 – TAKA TSAN TSAN DA KUMA FARKAWA : 238
19 – HANKALTA 239
20 - MIJI SHI NE MUTUNCIN MATARSA 240
21 – KISHI 240
22 – TAIMAKEKENIYYA 242
23 – DADADAWA IYALI 243
27 – WATSI DA BOAKANCI DA TSAFE TSAFE : 244
28 - HIDIMA MADAWWAMIYA 245
29 – GODIYA 246
29 – QAUNAR JUNA 247
TSINTUWA GUDA BIYU GIDAN ALI DA FATIMA (AS) 248
■ FASALI NA 8 252

1 – HAQURI 178

1 – HAQURI

قال النبيّ (صلى الله عليه وآله)  : من صبر على سوء خلق امرأته ، أعطاه الله من الأجر ما  أعطى أيوب (عليه السلام) على بلائه ، ومن صبرت على سوء خلق زوجها أعطاها الله

مثل ثواب آسية بنت مزاحم ـ  زوجة فرعون 

manzon Allah (saw) ya ce: duk wanda ya yi haquri kan miyagun halayyar matarsa Allah zai bashi ladan annabi ayub (as) kan bala'in da ya sameshi, duk matar da ta yi haquri kan miyagun halayyar mijinta Allah zai ba ta lada irin ladan asiya `yar muzahim matar fir'auna.

وزوّج رسول الله (صلى الله عليه وآله) امرأةً من رجل ، فرأت منه بعض ما كرهت ، فشكت ذلك إلى النبيّ (صلى الله عليه وآله) فقال  : لعلّكِ تريدين أن تختلعي ـ  تبذل له مالا ليطلّقها ، وهو الطلاق الخلعي  ـ فتكوني عند الله أنتن من جيفة حمار

 manzon Allah (saw) ya aurar da wata ga wani mtum sai ta ga wani abu da ba ta so daga wannan mutum, takai qara wajen manzon Allah ( saw) sai ya ce mata: ta yiwu kina son kiga ya sake ki sakin kulu'i, sai ki kasance wajen Allah mafi wari da doyi daga mushen jaki.

 عن أبي جعفر (عليه السلام) ، قال  : إنّ الله عزّ وجلّ كتب على الرجال الجهاد ، وعلى النساء الجهاد ، فجهاد الرجل أن يبذل ماله ودمه حتّى يقتل في سبيل الله ، وجهاد المرأة أن تصبر على ما ترى من أذى زوجها وغيرته

daga baban jafar (as) ya ce: lalle Allah madaukaki ya wajabta jahadi kan mazaje da mata, jahadin namiji shi ne sadaukar da dukiyarsa da jini har ya zamanto an kasheshi cikin tafarkin Allah, jihadin mata yin haquri kan abin da ta gani daga cutarwar mijinta da kishinsa.

a bayyane ya ke kan cewa kishin miji imani ne sai dai idan ya wuce iyakar hankali.