sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Baqon Kurasan
- » Darussan hauza> darasin bahasul karijul fikhu shekara ta 1438-1439 watan rabi'u awwal hijri-bayani kan cin karo da juna tsakanin riwayar sahihatu Halabi mai shiryarwa zuwa ga halascin yanke sallah gabanin shiga ruku'u cikin wanda ya manta yin kiran sa
- Fikhu » Bahasul-Karijul Fikhu, Fadin (Kazalikallahu Rabbi) sau daya ko biyu ko uku bayan karatun suratul Iklasi
- » SAUTIN KIRAN HANKALI-TARE DA AYATULLAH ASSAYID ALI-ALAWI
- » Karanta, yi tunani, ka yi aiki, ka san makiyinka Shaidan
- » Fushi da hakuri
- » KARIJUL FIKHU 24 MUHARRAM CIKIN MAS'ALAR HALASCIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA MUDLAKAN CIKIN SALLOLIN NAFILA KO DA KUWA YA KAI GA KARANTA RABI
- » MASH'ARUL HARAM
- » falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Ta yaya za mu iya karbar ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karbe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ko sun taɓa ganinsa
- » Imam Bakir (as) babban malamin daga gidan Annab (s.a.w)
- » Hikayar SOYAYYA
- Akida » Kibiya ta uku
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Wahabiyayya: wata mazhaba ce da Muhammad bn Abdul-Wahab Annajadi ya kirkireta wanda ya mutu hijira na da shekara 1206 ya kirkerata ne da taimakon iyayen gidansa ma’ana `yan mulkin mallakar Birtaniya (England) domin raba kan al’ummar musulmi da kekketa karfinsu da dantsansu, Wahabiyawa sun kasance daga Kawarijawan karbi 20 a wurin bangarorin musulmi biyu sunna da shi’a kamar yanda muka yi bayani hakan a baya cikin kibiya ta farko, lallai babbar fitina ce da dukkunanin musulmi suka yi inkarinta, hakika mazhabar wahabiyanci tana cin karo a akidance tare da baki dayan mazhaboibin muslunci, kamar yanda shaik Ihsan Abdul Latif Albakari [1] ya ce: hakika mazhabar wahabiyanci ta fita daga cikin da’irar mazhabobinmu na muslunci ta hanyar hukunci kan jagororin wahabiyanci da mabiya da cewa dukkanin batattu sun fita daga cikin tafarkin Muminai, hakika Allah ta’ala cikin littafinsa mai girma ya ce:
(وَمَنْ يُشاقِقِ الرَّسولَ مِنْ بَعْدِ ما تَبَيَّنَ لَهُ الهُدى وَيَتَّبِع غَيْرَ سَبيلِ المُؤْمِنينَ نُوَلِّهِ ما تَوَلَّى وَنصْلِهِ جَهَنَّمَ وَساءَتْ مَصيرآ).
Duk wanda ya sabawa Manzon Allah bayan shiriya ta bayyanar masa kuma ya bi koma bayan hanyar Muminai zamu jibantar da shi zuwa ga abin da ya karkata za kuma mu jefa shi wuatar Jahannama makoma ta munana.
Daga abin da ya zo daga hadisi mai daraja daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su atabbata a gareshi da iyalansa:
إذا ظهرت البدع فعلى العالم أن يظهر علمه
Idan `yan bidi’a su ka bayyana wajibi kan Malami ya bayyanar da iliminsa.
Hakika ansamu wasu jama’a daga Malamai sun tashi tsaye tare da sassabawar mazhabobinsu domin garkuwa da taka birki kan hare-haren girman kai duniya da wahabiyanci yakewa wakilci wadannan malumma sun bayyanar da iliminsu cikin raddi kan bidi’ar wannan karni da muke ciki, sun fitar da fatawowi a rubuce cikin martani kan wannan babban `dan bidi’ar wannan zamani da ya kirkiri wahabiyanci haka kan malaminsa Imaminsa bn Taimiyya da Almajirinsa bn Kayyum, sun zartar da hukunci kan mazhabar wahabiyanci da cewa mazhaba ce ta bata da karkace hanya madaidaiciya, hakika malaman garinb Makka Almukarrama sun yi hukunci kan Muhammad bn Abdul-Wahab da cewa ya karkace daga muslunci sun kuma siffanta shi gurbata da rashin kunya da wauta da bacewa sun tuhume shi da karya da karkata da kage kan Allah Jalla jalaluhu da kafircewa Kur’ani, sun la’ance shi a lokuta da daman gaske, kamar yanda Malam Mu’inul Hakki Shah Fadalu Rasulillahi Alkadiri ya ambata[2]
Allama babban malamin Iraki Shaik Jamil Afandi Sadaki Azzahawi ya ce:[3]
A farkon a’alamari Muhammad b Abdul-Wahab ya kasance Dalibi da yake kai kawo tsakankanin garin Makka da Madina domin daukar ilimi daga wurin Malumma, daga cikin wadanda yayi karatu a gurinsu akwai Shaik Muhammad Sulaimanu Alkurdi da Shaik Muhammad Hayatu Assanadi, wadannan Malamai biyu da muka ambata dama wasunsu sun kasance daga Shehunansa da yayi karatu a hannunsu sun kasance suna jin kamshin bata cikinsa da karkata daga addini, suna cewa: Allah zai batar da wannan Dalibi kuma marasa rabo daga bayin Allah za su bata ta hanyarsa, sai kuwa gashi hakan ta tabbata.
Sannan hatta Mahaibinsa ya hango bata da karkata cikinsa ya kasance yana tsoratar da mutane daga barinsa, `dan’uwansa Sulaiman shi ne mutum na farko da ya fara wallafa littafi cikin raddi kan bidi’ar da ya kirkira da jabun Akidun.
Ga wasu jumla daga litattafan da Malamai suka rubuta cikin raddi kan Muhammad bn Abdul-Wahab domin ka samu tsinkaya kan karkacewar Wahabiyawa da bacewar da karerayinsu.
1-Fasalul Kidab fi Raddi ala Muhammad bn Abdul-Wahab.
2-Assawa’ikul Ilahiyya fi Raddi ala Wahabiyya: Shaik Sulaiman bn Abdul-Wahab.
3-Saiful Hindi fi Ibanati Darikatil Shaikul Najadi: Shaik Abdullahi bn Isa Assan’ani.
4-Misbahul Anam wa Jala’ul Zalam fi Raddi Shabhil Da’I Annajadi allati Adalla biha Awwam: Assayid Alawi bn Ahmad Haddad.
5-Attawasul bin Nabiyyi wa bissalihin: Shaik Abu Hamid bn Marzuk.
6- Fasalul Kidab fi Raddi Dalalat bn Abdul-Wahab: Shaik Ahmad bn Aliyu Albasari Kabbani.
7-Assaiful Batir li’unkil Munkiri alal Akabir: Shaik Abu Hamid Marzuk.
8-Futuhatul Islamiyya: j 8 sh 256-269 Shaik Ahmad bn Zaini Dahlani Mufti Makkatul Almukarrama.
9-Shawahidul Hakki fi tawassuli bi Sayyidil Khalki: Shaik Yusuf Nabahani.
10-Assarimul Hindi fi Unkil Annajadi: Shaik Adda’u Almakki.
11-Assuyuful Sakkali fi A’anaki Man Ankara ala Auliya’I ba’adal Intikali: wani babban Malami daga Baitul Mukaddas.
12-Jallalul Hakki fi Kashafi Ahwali Ashararil Khalki: Shaik Ibrahim Hulmi Alkadiri Iskandari.
13- Izharil Ukuki Mimman Mana’a Tawassuli binnnabiyi wal Waliyi Saduki: Shaik Masharaki Almaliki Aljaza’iri.
14- Assawa’iku war Ra’ud: Shaik Afifud dini Abdullahi bn Dauda Hanbali, Malaman Basara sun yardada shi.
15-Tajaridu Saifil Jihadi li Mudda’I Ijtihadi: Shaik Abdul-Latif Ashshafi’i.
16-Tahakkumul Mukallidin biman Da’a Tajdidud dini: Shaik Muhakkik Muhammad bn Abdur-Rahman bn Afalik Hanbali.
17- Taharidul Agbiya’i alal Istigasati bil Anbiya’i wal Auliya: Shaik Abdullah ibn Ibrahim Mir Gini mazaunin gari Da’ifa.
18-Al’intisaru lil Auliya’il Abrari: Shaik Tahir Sunbul Hanafi.
19-Risalatul Musajja’ati Muhkamati: Allama Muhakkiku Shaik Salihu Kawashi Tunisi.
20-Raddu Ala Muhammad bn Abdul-Wahab: Shaik Isma’il Attamimi Almaliki wani shehi ne a Tunisiya.
21-Risala fi Jawazil Tawassuli: Allama Mufti Fas Shaik Muhammad Mahadi Wazzani.
22-Barahinul Sadi’atu: Shaik Salamatu Azzami.
23-Addurarul Saniyya fi Raddi ala Wahabiyyati: Assayid Zaini Dahalani.
24-Risalatu fi Raddi Wahabiyyati: Shaik Fadalu Kasim Almahjub Almaliki.
25-Alhaka’ikul Isalamiyya fi Raddi ala Maza’imil Wahabiyya bi Adillatil Kitabi was Sunna Nabawiyya: Alhaji Maliku Dauda Mali Al’ifriki.
26-Almadarijul Saniyya fi Raddi Wahabiyyati: Shaik Amir Alkadiri Malami a gidan Kadiriyya a garin Karaci kasar Fakistan.
27- Sa’adatul Daraini fi Raddi ala Firkataini Wahabiyyati wa Mukalladati Zahiriyati: Shaik Ibrahim bn Usman Almisiri.
28- Alhakkul Mubin fi Raddi ala Wahabiyyin: Shaik Ahmad Sa’idu Assarhandi.
29-Alminhatu Wahabiyya fi Raddi Wahabiyya: Shaik Dauda bn Sulaiman Albagdadi.
30-Sulhul Ikwani fi Raddi ala Man Kala Bishirki wal Kufrani: Shaik Dauda bn Sulaiman Albagdadi.
31-Raddi ala Wahabiyyati: Shaik Ibrahim bn Abdul-Kadir Rayyahi Tunisi Almaliki.
32-Aurakul Bagdadiyati fi Hawadisil Najadiyyati: Shaik Ibrahim Rawi.
33-Al’aka’idul Assahihati fi Tardidil Wahabiyyati Najadiyyati: Hafiz Muhammad Hassan Jan Assarhandi.
34-Usulul Arba’ati fi Tardidul Wahabiyyati: Hafiz Muhammad Hassan Jan Assarhandi.
35- Alfajaru Assadik fi Raddi ala Munkiri Tawassuli wal Karamati wal Kawarik: Shaik Jamilu Afandi Sadaki Azzahawi.
36- Akwalul Mardiyyati fi Raddi ala Wahabiyyati: Shaik Muhammad Alkasam Hanafi.
37-Arrisaltul Radiyya ala Da’ifatil Wahabiyyati: Muhammad Ada’ul Lahi.
38-Arradi ala Wahabiyyati: Shaik Abdul-Muhsin Ashikari Hanbali.
39-Diya’ud Suduri Limunkiril Tawassuli bi Ahlil Kuburi: Shaik Tahir Shahi Miyan Hindi.
40-Shifa’ul Askami fi ziyaratil Kairil Anami: Kadul Kudati Shaik Abu Hassan Ali Subuki.
41-Raddul Wahabiyya: Almufti Mahmud bn Almufti Abdul Gayyuri.
42-Almakalatul Wafiya fi Raddi ala Wahabiyyati: Shaik Hassan Kazbak.
43-Attawassul: Almufti Muhammad Abdul-Kayyumi Alkadiri.
44-Alminahul Ilahiyyafi Damsil Dalalatil Wahabiyyati: Shaik Abul Fida Isma’il Attunusi.
45-Ikdul Nafis fi Raddi ala Wahabiyyati: Shaik Abul Fida Isma’il Attunusi.
46- Annukulush Shar’iyyati fi Raddi ala Wahabiyyati: Shaik Mustafa bn Ahmad Ashshaddiyi Hanbali.
47- Attawassuli binnabiyi wa Jahalatul Wahabiyyin: an buga shi a Istanbul kasar Turkiya a shakarar 1975 miladi.
48-Dalalatul Wahabiyyin: an nbuga shi a kasar Turkiyya birnin Istanbul shekara 1976 miladi.
49- Almasa’ilul MuntakabaL Alkadi Habibul Hakki bn Alkadi Abdul Hakki.
50- Mizanul Kubra: Shaik Abul-Wahab Sha’arani Almisiri.
[3] Alfajarul Sadik fi Tarjamati Muhammad bn Abdul-Wahabi bugun kasar Turkiyya Istanbul shekara 1979 miladi
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- KARIJUL FIKHU 5 GA WATAN RABI’U AWWAL SHEKARA 1441
- Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- KISSAR SOYAYYA
- KARIJUL FIKHU 17 MUHARRAM 1441 H CIGABAN BAHASIN UDULI DAGA SURA ZUWA WATA SURAR
- MA’ANAR ABOTA
- Fushi da hakuri
- MUTUMIN DA YA NEMI TAIMAKO
- Imam Sadik (as)
- DAGA CIKIN SIRRIKAN TARON MINA