sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Ili yasin cikin kur’ani_tareda Assayid Muhammad Alawi
- Tarihi » Azzaluman mamaguntan Gwamnoni
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Nasiha ga masu shirin yin aure: kada kuyi gaggawa cikin zaben wadanda zaku aura
- » Taskar Adduoi 3
- Akida » Kibiya ta uku
- » Kudin ruwa na ruwa ne
- » Wasu curin wakoki dangane da Imam Rida
- » Hakuri kan mutuwa `da daga cikin Kur'ani mai girma
- » Rigima da dauki ba dadi tsakanin hankali da wahami
- » falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko
- Fikhu » DARASUSSUKAN HAUZA BAHASIN FIKHU 17 RABIU SANI 1441 H, BAYA HALASTA A KARBI LADA CIKIN KOYAR DA KARATUN FATIHA DA SURA
- » Bahasul karijul fikhu 25 ga sha’aban zaman a 108
- » gudummawar imam sadik (as) cikin gina al'umma ta gari
- » falsafar humanism (mutumtaka) ka'ida ce ta mazhabar Almaniyanci
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin kai
Gabatarwa
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah Mai shiryarwa ya zuwa hanyar daidai, tsira da aminci su kara tabbata ga mafi darajar baki dayan Halittun Allah ta'ala Muhammad da Alayensa tsarkaka, madawwamiya la'ana ta tabbata kan baki dayan Makiyansu tun daga farkon halitta har zuwa ranar lahira.
Bayan haka: wadannan wasu `yan makalolin muslunci ne da suka ginu kan abubuwan da suka faru a tarihi da kuma ingantattun Akidu da na rubuta su cikin (Mujallar Sautul Kazimaini) wacce take fitowa daga Mu'assasar Tablig wal Irshad, Allah ya yarda ta wanzu ya kuma kareta da rugujewa, ya kuma cigaba da yassare damar buga wannan mujalla cikin sabon tsari na zamani mai kayatarwa.
Ina burin kara wasu sababbin abubuwa ciki, in harba kibiyar gaskiya daga haskakakken Kwari da Bakan tabbatattun abubuwa da tsarkiyar ilimi na gaskiya, don duniyar muslunci ta yi farin ciki da ganin karshen gubar Wahabiyanci da ma'abota bidi'a da bata, lallai faruwar hakan bai gagari Allah ba, lallai ita karya tana da iya lokacin kewayenta ita ko gaskiya itace mai wanzuwa da dawwama, da sannu ranar tabbatuwar gaskiya da gushewar karya zata zo:
(جاءَ الحَقُّ وَزَهَقَ الباطِلُ إنَّ الباطِلَ كانَ زَهوقآ).
Gaskiya ta zo karya ta gushe lallai ita karya ta kasance mai gushewa.
Ashe Asubahi ba kusa-kusa take ba?!
Na kasance ina begen cancandawa takardun rayuwata ado da jihadi da ruwan Tawada da Takubban Alkaluma, rayuwa ba wani abu bace face shu'uri da take, Akida da jihadi, me yafi kyawu daga jihadi cikin tafarkin Allah domin daukaka Kalmar gaskiya da rusa Kalmar karya, sai dai cewa ayyukan Hauza ilmiyya daga koyarwa da talifi da sauran ayyukan alheri na zamantakewa da hidimtawa mutane suna hana mutum abin da yake son yi yake begen tabbatar da shi.
ما كلّ ما يتمنّى المرء يدركه تجري الرياح بما لا تشتهي السَّفَن
Ba dukkanin abin da mutum yake buri yake iya cimmasa ba* hakika iska tana kadawa da abin da Jiragen ruwa basu kauna basa so.
Ina rokon Allah matsarkakin Sarki da ya gyara kura-kuraina ya sanya daidai cikin maganata da aikina, ya kuma datar da ni zuwa ga abin da yake so yake yarda shi cikin hidimar muslunci da mazhabar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata a garesu.
Ina saran zamani ya bani faraga da dama domin kara daura damara da zage dantse da yin jihadi a karo na biyu domin in bayyana karya da gurbatar Akidun Wahabiyawa da kage-kagensu kan dukkanin musulmi da kuma karyarsu da sharrance-sharrancensu kan `yan shi'a a kebance.
Da Allah na dogara da Manzonsa da tsatso masu tsarki nake kamun kafa, sannan ina da fata da sarai a nan gaba.
Bawan Allah Adil-Alawi
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- ALLAH YANA GANI NA A KOWANNE WAJE
- Bahasul karijul fikhu 25 ga sha’aban zaman a 108
- MENE NE MUSABBABIN MATSALOLIN IYALI?
- Bahasul karij: cikin ayyana kammalalliyar surar da za a karanta a sallah.
- Taskar Adduoi 1
- Kur’ani cikin rayuwar imam kazim tare da alkalamin shaik abdul-jalil mikrani
- Manzon Allah (s.a.w) malami ne kuma mai ceto ne
- TUFA barbeloli masu yawan gaske sun sauka kan wata qatuwar bishiya, sannan iskar ta kasance iskar kak
- Mene ne ma’anar fadin jumlar (iliminsa yafi hankalinsa yawa) shin wannan jumla za ai la’akari da ita suka zuwa ga Sayyid Kamalul Haidari?