lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

isar da sakon yunkurin Ashura

Kamar yanda muka yi ishara cewa Imam Sajjad ya halarci Karbala kuma bayan shahadar mahaifinsa Husaini Ibn Ali (a.s) yana gaba-gaba cikin sauran wadanda suka rage daga zuriyar gidansu, sannan shine wanda ya dauke nauyin isar da sako cikin huduba da munazarori da tona asirin mugunyar fusaken Daular banu Umayya tareda farkar da al'umma daga dogon bacci da gafala da take ciki, kamar yanda ya tona asirinsu a babban masalacin Kasar Sham tareda hallarar Yazidu Ibn Mu'awiya.

Tura tambaya