sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » Karanta, yi tunani, ka yi aiki, ka san makiyinka Shaidan
- » Tuba da tubabbu kan hasken kur’ani da sunna
- » NAU'UKAN HAJJI DA WASU BA'ARIN SIRRIKANSU
- » Son husaini ya haukatar dani
- » KASHE KASHEN MATA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN SU
- » Taskar Adduoi 3
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- » FUSKOKIN DA AYAR GAFARTA ZUNUBI ZATA IYA KARBA
- » Ta yaya za mu iya karbar ko dogaro da masdarin hadisi tareda cewa kwafin asalin masdarin wasu ba’arin malamanmu sun karbe shi ne da kyautata tsammani ba tareda sun san asalin marawaicin hadisin ba ko sun taɓa ganinsa
- » Gudummawar da addu’a take bayarwa a rayuwa
- » Wasiyyai da tsarkakakken tsatso
- » Mai lamintar da Barewa
- » Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Daidai lokacin da yake bude hutunan rayuwar da yayi a zamanin da shige ya shude yana kuma tuna kwanakin ya barzu a bayansa, kamar misalin kwanakin bai kasance yana iya samarwa da kansa da matarsa da yayansa abincin da zasu ci a yini ba, a cikin wannan hali sai ya fara jin karar murya daga wani mai kwankwasa kofa yayi ta jin wannan kara har sau uku lamarin da ya tasar da fata da sa rai da ya ceci rayuwarsa daga kangin talauci, bayan da matarsa ta ga cewa talaucin ya kai iyaka ya kure ya kai makura sai bashi shawara da ya je wajen Annabi (s.a.w) ya bayyana masa halin da yake ciki ya nemi taimako daga gareshi, da jin haka sai ya wanke kafafunsa ya tafi wurin Annabi (s.a.w) domin ya bashi labarin halin matsanancin talaucin da yake ciki da kuma shawarar da matarsa ta bashi na neman taimako daga gareshi, sai ya ji bayani daga Annabi (s.a.w) da cewa duk wanda ya tambaye mu zamu bashi, kuma duk wanda wadatu bai roko ba Allah zai wadata shi, sai ya juyo ya dawo gida cikin tozartar fata cikin matsanancin talauci, sakamakon tsananin talauci sai ya zama dole gareshi ya kara komawa wurin Annabi (s.a.w) domin neman taimako, kwatsam sai ga sautin Magana ya kara ji: duk wanda ya roke mu zamu bashi duk wanda ya wadatu Allah zai wadata shi, sai ya ki tambaya ya kara dawo gida ba tareda ya bayyanar da buktarsa ba, sai dai cewa sakamakon damkar talauci ya samu kansa cikin yanayi rashin mafita da matserata, sai ya mike ya nufi Annabi (s.a.w) a karo na uku sai dai ya kara jin maganar manzon Allah (s.a.w) har sai da zuciya ta cika da sa rai da nutsuwa da yakini sakamakon ya samu yakini kan cewa makullin matsalarsa yana hannunsa, sai ya fito yana tafiya yana cikin yakini, cikin ransa yana fadin b azan kara tunanin neman taimako daga kowa ba, zan dogara da Allah shine mai isar mini, zan kuma nemi taimako daga abinda Allah ya bani daga karfina, babu inda dacewa ta take sai da Allah, daidai lokacin da ya nutse cikin tunani, sai ya fara tunani cewa to yanzu wanne aiki ne zan iya yi
Kwatsam sai wani tunani ya fado msa da cewa ya tafi sahara ya tattaro itace da kirare, sai ya karbi aron gatari ya dauki hanya ya tafi zuwa sahara, sai ya saro kirare ya dauko ya taho da su zuwa cikin gari, yaje ya sayar, ya dandani dadin wahalar da ya sha, sai ya cigaba da saro itace har ta kai gay a iya sayen taguwa da bayi guda biyu da dukkanin kayan aikin da yake bukatuwa da su cikin sana’arsa, kwatsam sai gashi ya zama mai kudi, wata rana sai ya hadu da Annabi (s.a.w) ya bashi labarin dukkanin abinda ya faru da yarda ya zo wurinsa don neman taimako, sai Annabi (s.a.w) yayi mursmushi yace: tabbas ina iya tuna sanda na fadi haka nace) duk wanda ya tambaye mu zamu bashi duk wanda ya wadata Allah zai wadata shi.
Wannan kissa ta zo cikin littafin Usulul Kafi juz na biyu shafi na 139
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- Matsalolin matasa
- Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- WANENE YA FI HATSARI TSAKANIN NAFSUL AMMARA DA SHAIDAN?
- Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- hikayar barbela
- Kada ku riki wannan kur'ani abin kauracewa
- Shin asasin ilimummukan shi’a an samo su ne daga Ahlus-sunna
- Mai ceton baki dayan al’umma Al’imamul Muntazar
- bayanin annabta
- DAGA CIKIN SIRRIKAN TARON MINA