sababun makaloli
- Tarihi » masu tarbiyya ga al'umma
- Fikhu » Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi shekara 1442 cikin mas’alar shimfida hannun yatsu hade da juna hatta babban yatsa zuwa kusa da kunne
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- Akida » Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)
- Akida » Kibiya ta shida
- Akida » Kibiya ta biyar
- Akida » Kibiya ta hudu
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta uku
- Akida » Kibiya ta biyu-raddi kan Wahabiyawa daga litaffan bangarori biyu-shi’a da sunna
- Akida » Kibiya ta farko-Wahabiya daga Kawarijawa suka fito
- Akida » Kibban Raddi kan wuyan Wahabiyya
- Fikhu » Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h
- Fikhu » bahasul Karijul fikhi 7 Jimada Awwal shekara 1442 h wada'au shi ne kebantar da lafazi kan wata ma'ana
makaloli
- » Ili yasin cikin kur’ani_tareda Assayid Muhammad Alawi
- Akida » SHIN IMAM HASSAN A.S YANA DA WANI AIBU
- Fikhu » Karijul Fikhu bahasi cikin kira'a da bayyanar da haruffa.
- » SHAHARARRUN MALAMAN DUNIYAR MUSLUNCI
- Tarihi » hana dawwana hadisi da rubuta shi
- » Bada'u tsakanin hakika da kagen makiya
- Tarihi » gwagwarmayar Imam Hadi da Gullatu
- Tarihi » Rayuwar Imam Aliyu Bn Husaini Assadaj atakaice
- » Kur’ani cikin rayuwar imam kazim tare da alkalamin shaik abdul-jalil mikrani
- » KARIJUL FIKHU RABI’U AWWAL 1441 CIKIN BAYYANAR DA KARATU DA BOYE SHI Qum mai tsarki-Muntada Jabalu Amil Islami tareda Assayid Adil-Alawi
- » Ayoyin samun nutsuwa
- » Bahasul karij: cikin ayyana kammalalliyar surar da za a karanta a sallah.
- Akida » Addu’a sirrin ibada
- » Kada ku riki wannan kur'ani abin kauracewa
- » Ku kasance tareda masu gaskiya
Mukalolin da akaranta dayawa.
- » Addu’o’I da zikiri kan Karin Soyayya a tsakanin ma'aurata
- » Addu’a makamin mumini-tattaunawa tare da Ayatullah samahatus-sayyid husaini shahrudi
- » SIRRIN SALATI
- » Daga ƙissoshin Annabawa amincin Allah ya kara tabbata gare su: kissar Annabi Sulaimanu (as) da shawarar da jemage ya bayar
- » Bahasul karij: Magana mafi karfi itace hade suratu Filu da suratu li’ilafi
- » Sallar Istigfari {NIman gafara} da tasirinta.
- » Me yasa Imam Ali yayi mubayaa wa Abubakar da Umar
- » KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI (AS)
- » Hankali a mahangar makarantar imam kazim (as)
- Akida » Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa
- » HAJJAJU IBN YUSUF!
- » SHIN kana karanta qur'ani
- » Taskar Adduoi 4
- » Taskar Adduoi 2
- » Falalar ilimi da malamai
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Sirri da sirrikan Haura’u Zainab amincin Allah ya kara tabbata a gareta- tareda Alkalamin Sayyid Adil-Alawi
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah wanda ya kayata mutum da ilimi ya sanar da shi matattaran kalamai, tsira da aminci su kara tabbata ga mafi daukakar halittun Allah adon dukkanin kasantattu Alfahari duniya Muhammad da iyalansa tsarkaka haske mafi alheri adon rabautattu.
Allah ta’ala yana cikin mabayyaninj littafinsa yace:
(وَمِنْ كُلِّ شَيْءٍ خَلَقْنا زَوْجَيْنِ لَعَلَّكُمْ تَذَكَّرونَ)
Kuma daga kowanne abu mun halicci nau’i biyu saranku ku tuna.
Albayyinatu cikin isdilahin fakihai tana nufin shaidu guda biyu adalai kan wani abu da ya afku cikin mukamin bada shaida, wannan ana kiransa da sunan (bayyinatu shar’iyya wa tashri’iyya) cikin kasantattu akwai bayyina takwiniya, cikin komai Allah ya halicci jinsu biyu domin su shaida kan dayantakarsa matsarkaki, cikin kowanne abu yana da aya da shaida kan cewa shi daya ne rak tal abin nufi da bukata wanda bai Haifa ba kuma ba haifeshi ba kuma wani bai kasance tsaransa ba, kissar Ashura da garin Daffi kiss ace mai bakanta rai da kuna a zuciya, wannan kisa ta kasance daga jinsu biyu tsarkaka tsatson Aliyu da Fatima (as) sune shugabanmu shugaban shahidai Imam Husain ibn Ali b Abu dalib (as) da Sayyada Zainab (as), ita Ashura gundarin muslunci ce, da aka haifeta a Karbala, babanta kuma shine shugaban shahidai (as) mai rainonta kuma itace Mujahida `yar juyin juya hali Zainab (as) bada ban ita da Ashura ta kasance marainiya da zata mutu tun cikin yarintarta, sai dai cewa kuma Sayyada Zainab tareda fafutikarta da gwagwarmayarta ta raini Ashura wannan yar jaririya da jinin daukar fansar Allah yake gudana cikin jijiyon jikinta, sai Ashurar Husaini ta girma karkashin rainon Zainab cikin hallarar dakinta mai albarka da jihadinta mara yankewa, ba don komai ba sia don ta kasance uwar dukkanin wani ynukurin `yanci tsakankanin al’umma tsawon zamanunnuka da dukkanin kasashe har zuwa tashin kiyama, itace tushen duk wani gwagwarmayar neman `yanci da yankurin muslunci har zuwa ranar alkawari.
Babu wani mutum da ya isa ya san mukamin uwar Ashura da matsayinta a duniya da lahira in banda Allah matsarkaki da Annbawa da wasiyyai amincin Allah ya kara tabbata a gares. Lallai ma’arifa da ilimi da sanin wani abu lazimnisa shine kewayuwa da shi, bai yiwuwa ga mutane su kewayu da Ashura da gundarinta da falsafarta, ba zaku ma taba kewaya da mahaifiyarta ba da mahaifinta, ita Zainab Kubra cikin daurorin rayuwarta da tarihinta tana baka labarin asalantar samaniya da bishiyar annabta da hashimiyya da tarjamar kur’ani, asalinta tabbatacce ne cikin samaniya, cikin adon mahaifinta sarkin muminai zakin Allah mai galaba Ali bn Abu dalib (as) lallai shi bai yi alfahari da littafinsa mai girma ba (Nahjul balaga) wanda shi littafi ne na rayuwa da farin ciki bai yiwuwa ga mutum ya san abinda yake tattare cikinsa daga girmama da daukak, sai dai cewa shi yana alfahari da kuma yin ado da diyarsa Zainab, bada ban ina tsoro kan kwakwalen mutane ba da cikin baitin begenta da yabonta da saninta mun fadi abinda zai gigita kwakwale da rikita ma’abota zurfin tunan, kadan daga bayina masu godiya da zurfin tunani, mutane kadan ne masu godiya cikin bayina da zurfin tunani da hakuri, Zainab bata gushe ba Zainabun annabta da da imamanci da wilaya mafi girma fursunan son rai, a jiya ta kasance fursunan azzalumai daga Banu Umayya dagutaida mabiyans, yau kuma gata fursunan raunanan kwakwale, har taki ga sun ace mata mace ce gamagari kamr kowacce mace?!!
Kadai dai ita ma’arifa tana cika da Imani da Allah da kaunar girmamarsa da kyawunsa mai tajalli cikin kasantattu da bauta da sallamawa da mika wuya ga lamarinsa, abinda yau muka sani dangane da Zainabun muslunci ba komai bane face inuwa daga tsarkakarta da girmamarta, bayyane yake a fili sarari cewa inuwa bata iya bada cikakkiyar ma’arifa abu da hakikarsa, amma Zainabun muslunci ikonta na nufin hukumar kyawawan dabi’u da sadaukarwa da fans, tarbiyarta na nufin soyayya da kaunar Allah da narkewa cikin zatinsa girmansa ya girmama, sakafarta na nufin kubutuwar halitta da ikonta cikin dukkanin fagagen rayuwa tun daga matakun daidaiku da jama'a, soyayya da kaunar ubangiji da suka bayyana cikin Ashura kadai jijiyoyinta Zainab reshenta a samaniya tana bada kayan marmarinta cikin kowanne lokaci da izinin ubangijinta `yayanta isma ganyenta iklasi tushen jijiyoyinta tsaki, hasken girmama, ita kauna kadai dai tana bubbuga daga zuciya, sannan ita zuciya haramin Allah ce. Sannan fitira tana kira da cewa lallai ya kamata cewa ma'abocin zuciya da soyayya ya san cewa ita zuciya kadarar Allah c, sai dai cewa Iblis yana sadadawa yayi sata cikin haramin Allah ma'ana zuciyar mumini ya zauna cikinta yayi kwai da kyankyasa ya mai sheta shekarsa shi da `yayansa da rundunarsa, sai ka samu zuciyata na kazantuwa da aikata sabo ta fita daga kasantuwarta haramin Allah masaukar rahama da iliminsa matsarkaki, anan zaka ga cewa zuciya ta mutu ta kasance kamar dutse ko kuma mafi bushewa daga dutse cikin kekashewa, zaka samesu kamar dabbobi bari dai sun fo dabbobi batan hanya.
Karbalar Husaini tareda Zainab (as) kadai dai ta kasance mahallin shahadar masoya kamar yanda sarkin muminai Ali (as) ya fadi lokacin da gifta ta
: «ها هنا مصارع العشّاق»
Nan ne makabartar masoya.
wannan wani dan karamin rubutun masoya zautattu ne cikin soyayyar Allah da kyawunsa, Zainab jarumar Karbala malamar soyayya cikin zatin Allah ta daga gawar dan'uwanta sama jike da jini kansa a yanke cikin nutsuwa tana fadin:
«اللهمّ تقبّل هذا القربان من آل محمّد».
Ya Allah ka karbi wannan ibadar neman kusancinka daga iyalan Muhammad.
Daga cikin lakubbanta: SIddika, Ismatul Sugra, waliyatullahi….
Daga cikin tambayoyin wanna sashin ()
- falsafar humanism (mutumtaka) ka'ida ce ta mazhabar Almaniyanci
- Darussan hauza> bahasul karijul fikihu 22 ga rabi'u Awwal shekara ta 1439 hijri- zartar da istis'habi da hujjiyarsa cikin shakka sa'ilin shafe shari'ar data gabata da mai riskuwa (38) Birnin Qum mai tsarki- tare da samahatu AyatollahAssayid Adil-Alawi
- Malamai sune magada Annabawa
- Shin saukar kur’ani daga tajalli ne ko ko daga nisanta ne?
- WANENE YA FI HATSARI TSAKANIN NAFSUL AMMARA DA SHAIDAN?
- Falalar ilimi da malamai
- falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko
- Malamai magada Annabawa_ kashi na 3 tarihin Shaik Abbas Qummi
- Zazzakar zuma kan falalar daren Lailatul Kadri
- Bahasul karij: cikin ayyana kammalalliyar surar da za a karanta a sallah.