lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Kibiya ta uku

Raddi kan Wahabiyanci daga littafan bangarorin musulmi biyu shi’a da sunna cikin dakin nazarin karatu na Maktabatul-Al’arabiyya
Abu Hamid bn Mazruki ya ce:
... cigaba

Kibiya ta uku

Raddi kan Wahabiyanci daga littafan bangarorin musulmi biyu shi’a da sunna cikin dakin nazarin karatu na Maktabatul-Al’arabiyya
Abu Hamid bn Mazruki ya ce:
Hakika mabiya mazhabobi hudu sun raddi kan Abdul-Wahab da mabiyansa masu makauniyar biyayya sun raddin cikin talifofi masu tarion yawa kuma masu inganci ... cigaba

Ma'anonin hankali

Sannan shi ilimi da ma'arifa kamar yanda ya gabata suna daga abubuwa guda daya da suke da dab banbantuwa a kankin kansu ma'abota martabobi, wannan na daga abin da ya haifar da sassabawar mutane cikin hankulan su da mariskan su da tunanunnukan su da ra'ayoyin su, haka lamarin yake cikin hankali, mutane ba kudin goro suke ba, ba bai bai daya suke ba cikin hankulan su da ababen da hankalinsu yake riska kai hatta cikin ma'arifofinsu. ... cigaba

SHIN IMAM HASSAN A.S YANA DA WANI AIBU

Shin cikin tarihi ko riwaya an ambaci wani aibi kan Imam Hassan (a.s) ko da kuwa aibi a cikin halittarsa ne kamar misalin yanda tarihi ya kawo cewa Annabi Musa amincin Allah ya kara tabbata a gareshi yana da matsalar sarkewar harshe (in’ina) ... cigaba

Tambaya a takaice: shin Mala'ikan da yake zuwa da surar mutum shima yana da sha'awa


Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai.

Takaitacciyar amsa: ma'anar misaltuwa Mala'ika cikin surar mutum shine ya zo da cikakkiyar surar bil Adam ta yanda idan wani ya ganshi zai ganshi a matsayin wane dan wane, bawai Mala'ikan ya zo ya bayyana da surarsa ta Mala'ika sai ya jirkice ya zama wani abu daban ba, saboda haka tamassulin Mala'ika cikin surar mutum shine bayyanuwa kamar sauran mutane, bawai ya cudanya da sura biyu ba Mala'ika Mutum, domin idan ya kasance haka zai zamana ya jirkita ya canju ... cigaba

tauhidi

da sunan Allah mai rahama mai jin kai
tsira da amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta muhammad da iyalasansa tsarka
bayan haka: ... cigaba

Wasiyoyi uku daga Imam Sadik (A.S)

An karbo daga Abdul-A’ala d`aya daga cikin `yan shi’a da ya kasance yana zaune a garin Kufa ya ce: wasu ba’arin Sahabban Imam Sadik (A.S) sun rubuta wasika zuwa ga ... cigaba

Tura tambaya