lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

KARIJUL FIKHU 5 RABIU SANI 1441 CIKIN TA’ARIFIN IJTIHADI A ISDILAHI DA NAKADI A KAN TA’ARIFOFIN DA AKA AMBATA

Wuri: birnin Qum mai tsarki cibiyar Muntada Jabalu Amil Islami.
Lokaci: karfe 9 na safe.
Cigaba kan bahasin da ya gabata cikin ta’arifin ijtihadi a isdilahin fikhu da abubuwa da suka gangara kansa da nakadodi da ishkalai cikin wannan mukami daga munakashoshi daga fuskar kasantuwarsa bai tattaro dukkanin abubuwa da suke cikinsa ba bai kuma katangu daga kutsen bare ba bisa gini kan kasancewa ta’arifi a hakikance ko da kuwa cikin abubuwan jeka na yika kamar yanda yake cikin tabbatattun abubuwan halitta cikin ta’arifin abubuwa da zatinsu wanda yake banbanta sashensu daga sashe, hakika banbantuwa kamar yanda yake cikin ilimin falsafa yana tabbata ne da mahiya hakika bisa gini kan Asalatul wujud kamar yanda yake shi ne ra’ayin Masha’iyun daga falasifa.
... cigaba

Karijul Fikhu bahasi cikin kira'a da bayyanar da haruffa.


Wuri: birnin Qum mai tsarki Almuntada Jabalul Amil Islami-tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (h).
lokaci: karfe 8 na safiya.
Fikhu (85)
23-Jimada Thani shekara 1441 hijri

Na uku: Tartil ma'ana jinkirtawa cikin kira'a da bayyanar da haruffa ta fuskar da mai sauraro zai iya kidaitasu.
Ina cewa:. mustahabbi na uku cikin kira'a shine ya karanta a jerance cikin kyawuntawa, magana tana kasancewa cikin mukami guda biyu: na farko: cikin hukuncin Tartil jeranta karatu, na biyu: cikin ma'anarsa a luggance, amma mukami na farko lallai yin hakan mustahabbi ne.
yana nuni kan hakan: da farkk: Ijma'i da dukkanin kasonsa biyu ya zo cikin littafin Almadarik cewa cikin mas'alar malamai sun yi Ijma'i wanda haka na nuni kan cewa Ijma'i ne Almadaraki.
na biyu: wanda shine jigo: littafin Allah da Sunna, abinda ya zo daga littafin Allah shine fadinsa ... cigaba

KARIJUL FIKHU KARANTA A'UZUBILLLAHI KAFIN FARA KARATUN RAKA'AR FARKO

Wuri: birnin Qum mai tsarki-cibiyar Muntada Jabalul Amil islami- tare da Samahatus Assayid Adil-Alawi (H)

Lokaci: karfe 8 na safiya zuwa 9 na safiya.

Darasin fikhu (83) 21 ga watan Jimada Thani shekara ta 1441 Q.

Bahasi cikin mustahabbat din kira'a (karatun sallah):
... cigaba

Mas’ala ta bakwai: kallon gefan hanci a halin sujjada,

Ina cewa: daga cikin mustahabban sujjada akwai kallon gefan hanci a halin da yake sujjada, an danganta haka zuwa ga wasu jama’a daga Malamai kamar yanda ya zo cikin littafi Azzikra sannan mawallafin Alhada’ik yace: abin da mai littafin Azzikra (K.S) yana ishara da rashin tsinkayar madogararsa da wannan waninsa daga Malamai ya yi ikirari karara. ... cigaba

Raben-raben Takiyya

Ma'anoni cikin rabe-rabenta na farko ta rabu zuwa gida biyu: ... cigaba

rashin wajabcin ayyana tasbihi


Wuri" Muntada Jabalul Amil Islami tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (h)
Lokaci: 8-9 na safe.
Fikhu 32 14 Rabiu Awwal shekara 1442 hijiri.
... cigaba

taklidi shine riko da ra’ayin wani domin aiki da shi a far’aiyyat ko kuma lazimtarsa cikin akidu

Wuri: birnin Qum mai tsarki- Muntada Jabalul Amil Islami tareda Assayid Adil-Alawi.
Lokaci: karfe 9 na safe.
Usul (89) 27 ga watan Shawwal shekara 1442 hijiri

Fasali cikin bayanin taklidi:
... cigaba

Tura tambaya