Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Fikhu
lisdin makaloli sababun makaloli makaloli Mukalolin da akaranta dayawa.

Bahasul Karijul Fikhi- Usul 8 ga watan Jimada Awwal shekara 1442h

Wuri: birnin Qum mai tsarki Muntada Jabalul Amil Islami tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (h).
Lokaci: 8-9 na safe
Usul (60) 8 ga Jimada Awwal shekara 1442 hijiri.
Cigaba kan bahasin da ya gabata: cikin abin da Mawallafi Allah ya tsarkake sirrinsa ya fada: shi wada'u wani nau'in kebance lafazi da ma'ana da samar da dangantaka tsakaninsu, a wani lokaci hakan yana faru sakamakon kebantuwar wannan lafazi daga yawan amfani da shi ... cigaba

BAHASUL KARIJUL FIKHU 19 RABIUS SANI 1441 H, JERANTAWA TSAKANIN FATIHA DA SURA DA TSAKANKANIN KALMOMINSU DA HARUFFANSU 47


Wuri: birnin Qum mai tsarki cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami-tareda Ustaz Assayid Adil-Alawi (H) karfe 8 na safe.
Mas'ala 36: wajibi ne a kiyaye jerantawa tsakankanin ayoyin Fatiha da Sura da tsakankanin ayoyinta da haruffansu haka zalika kiyaye rashin jinkirtawa, da zai wofinta da wani abu daga haka da gangan to sallarsa ta baci.
... cigaba

BAHASUL KARIJUL FIKHU 27 RABIU AWWAL 1441 H, CIKIN MAS’ALAR WANDA YA KASANCE YANA DA WATA MATSALA A HARSHENSA DA BA ZAI IYA FURTA KALMOMI

Wuri: cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami-tare da Samahatus Assayid Adil-Alawi (H) karfe 8 na safe.
Mas’ala 30: idna ya zamana akwai wani ciwo a kan harshensa da zai hana shi furta kalmomi sai ya yi karatun a cikin zuciyarsa, ko da kuwa cikin wahami amma abin da yafi zama ihtiyadi shi ne ya dinga motsa harshensa cikin abin da yake wahamtawa. ... cigaba

BAHASUL KARIJUL FIKHU 6 RABIUS SANI 1441 H, WANDA BA ZAI IYA KARATTU BA TAREDA KUSKURE BA KO CANJA BA'ARIN WASU HARUFFA

Wuri: Qum mai tsarki cibiyar Muntda Jabalul Amil Islami tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi.

Mas'ala 33: wand aba zai iya karatu ba tareda kuskure ko canja ba'arin wasu haruffa kuma ba zai iya koyan juzu'ansu ba wajibi kansa ya bi limami sallah, duk da cewa ihtiyadi shi ne ya bi limami sallah, haka zalika wanda yake Baibai shim aba wajibi bane sai ya bi limami sallah.
... cigaba

Bahasul Karijul Fikhu bahsin taklidi- da ace ra’ayin mujtahidin farko zai saba da Mujtahidi na biyu da ya koma gareshi

Wuri: Muntada Jabalul Amil Islami-tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi

Lokaci: karfe 9 na safe.



Fikhu (88) 23 ga watan Shawwal shekara ta 1442 hijiri ... cigaba

Bahasul-Karijul Fikhi 6 ga Shawwal shekara 1441 hijiri


Bahasi kan mustahabban karatun sallah, Fikhu (87)
Wuri: Muntada Jabalul Amil Islami_tareda Ustaz Assayid Adil-Alawi (h)
Lokaci: 8-9 na Safiya
Cigaba na bahasin da ya gabata gabanin bullowar annobar cutar Korona da ta mamaye baki dayan duniya ita cuta ce da ba a iya ganin ta da idanu, cikin jin kan Allah da rahamarsa mai kyawu daga abinda yake cikinta daga darasussuka da ababen fadakuwa da wa’aztuwa, lallai babu abinda muka gani cikinta sai alheri cikin jin kansa, hakika wannan annoba da bata gushe ba tana sauka da fushin ubangijin da azabarsa tana kama milyoyin mutane ta kuma salwantar da rayukan dubban daruruwan mutane a fadin duniya.
... cigaba

Bahasul-Karijul Fikhu, Fadin (Kazalikallahu Rabbi) sau daya ko biyu ko uku bayan karatun suratul Iklasi


Fikhu (88) bakwai ga watan Shawwal shekara 1441
Wuri: Muntada Jabalil Amil Islami tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi.
Na tara: shine fadin (Kazalikallahu Rabbi) sau daya ko sau biyu ko uku bayan karatun suratu Iklasi, ko ya karantawa da sigar Jam'i (Kazikallahu Rabbana) kuma bayan Limami ya kammala karatun Fatiha Mamu yace: (Alhamdulillahi Rabbil Alamina) bari dai ko da shi kadai yake sallarsa.
... cigaba

DARASUSSUKAN HAUZA BAHASIN FIKHU 17 RABIU SANI 1441 H, BAYA HALASTA A KARBI LADA CIKIN KOYAR DA KARATUN FATIHA DA SURA



Wuri: Qum mai tsarki cibiyar Muntada Jabalul Amil Islami- tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (H) karfe 8 na safe.

Mas'ala 35: baya halasta a karbi lada cikin koyar da karatun Fatiha da Surah aka cikin koyar da wajibai daga sallah amma zahirin magana cikin mustahabbai ya halasta a karba.
... cigaba

KARIJUL FIKHU – BAHASI KAN DAGATAWA DA TSAYAWA KAN GABOBIN AYOYI

Wuri: birnin Qum mai tsarki- MUNTADA Jabalu Amil Islami-tareda Samahatus Assayid Adil-Alawi (H)
Lokaci: karfe 8 zuwa 9 na Safiya.

Fikhu (86) 24 ga watan Jimada thani shekara 1441Q.

Muhakkikul Hilli Allah tsarkake sirrinsa yana cewa: na biyar shine wakafi kan gabobin ayoyi.
... cigaba

KARIJUL FIKHU 21 RABIU AWWAL SHEKARA 1441 H TA’ARIFIN IJTIHADI A LUGGANCE DA ISDILAHI

Wuri: Qum Mukaddasa cibiyar Jabalu Amil Islami tareda- Smahatus Assayid Adil-Alawi ... cigaba

Tura tambaya